@arewa24: Halima Isah Saleh sannan kuma Aliya a cikin shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata. Kun shirya? Dadin Kowa ya na nan tafe, amma wannan karon ba kamar na ko yaushe bane, idan kun dauka kun ga komai a dadin kowa .... toh ku jira ANA WATA GA WATA yananan tafe a 28 ga watan june akan manhajar AREWA24 On Demand. Sannan akan talabijin kuma 5 ga watan july. Zaku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowaanawatagawata