Kallon India film bala’ine 😹😹😹kaii Nigeria ko bala’i 🤣🤣😭🔥
2025-06-23 18:41:29
500
beauty :
Wlhi jiya nima haka mukayi da mijina yaga nayi shiru kamar mara lpy ya tambayan lafiya nace bana jindadi,yace meke damuna nace rayuwan CE duk na gaji da ita,wai to na tafi Iran kawai nabawa muslunci gudu mawa😂😂
2025-06-24 09:18:16
208
Arabian :
Fearless
2025-06-28 00:29:31
0
NA COLLECTION :
😢 wlh Egypt carpet na kawo wlh sunanan na rasa Wanda zai sayesu 😢😢😢😢😢
2025-06-24 08:18:11
26
Nahnah collection :
waiwaye Abdul bk dinma ni wlh bansanshiba🤔🤔🤔
2025-06-23 21:23:57
269
I.S.Khaleey :
Wllh kallon fina finan india ne yasa
2025-06-23 17:12:52
163
@mummyslastborn360 :
who is abdul bk first pls😂🤣🤣
2025-06-23 20:52:15
187
halidu dahir :
kano garin rashi hankali
2025-06-24 06:22:39
8
Hairat_s_banan :
Karamin shege ne🤭🤣🤣
2025-06-23 21:12:56
40
suhailat002 :
Kar amanta adingaiwa annabi salati
2025-06-24 07:27:25
50
bashir mehidima :
99 names of Allah ☝️. one name ♥️
2025-06-23 21:32:59
112
Maryam karama!!🖇️🫀🤍🦅 :
Nima hk zanyi 😭😂
2025-06-24 12:34:00
14
💎 Black 🖤 diamond 💎 :
Ai naji haushi da wani bai Hau ya turo Shi kasa ba😂💔
2025-06-23 22:20:57
35
(Bracket Lyrics) :
dama ansamu danko anyita jifan dan shegiya
2025-06-23 17:09:54
58
bulama yarima :
Wallahi kano people u are so funny
2025-06-23 21:04:30
22
🌸Jannat l modest Queen 🧕🫅 :
🤪😂🤣yapita da pitarsapa
2025-06-23 23:18:45
7
siddiku mai gaskiya 💪💪💪💪 :
investor ka gyra maganarka don Allah ake cewa ba don annabi ba cewa don annabi daukar suffar Allah ne ka ba annabi Muhammad s a w da suffofin Allah kadai ake tawassali don Allah a gyra 🙏
2025-06-23 18:35:49
21
Na Garkar gwamna 💯✅ :
Mata masu degree da PhD suna auren mai Mata 2 ko 3, Sai ke me NECO cike da D7, F9 kina wani cewa ke baza ki auri mai mata ba ?😂
2025-06-24 07:15:40
17
JEED—MAN :
amma dai dan fari ne ko???
2025-06-23 16:47:02
12
Y R COLLECTION :
duk wanda ya yadda kano duniyyace yayimin like😂
2025-06-23 21:41:36
117
Oum Noor 🌹🔐💯💝 :
Salati goma ga annabi
2025-06-23 22:50:26
164
♡H͛A͛I͛E͛D͛H͛A͛R͛👑🤡 :
kano gidan mahaukata Kai jama a🤣😜
2025-06-23 23:58:58
9
Wanitta001 :
karya kake wallahi... Abdul bk she yaje wajan ya sauko dashi
2025-06-24 22:10:11
3
Zainab Ibrahim332 :
wai ta ya akai sukaji abinda yake cewa to?
2025-06-24 21:00:10
4
Ummyy :
Wai waye Abdul bk🤔
2025-06-23 20:10:30
11
To see more videos from user @investorameer0, please go to the Tikwm
homepage.