Amma fa kasa ma mutane cikeken karatun nan sbd ba haka karatun yake bah wasu zasu aza haka karatun yake zasu gasgata karatun sbd sunji shi a bakin malam
2025-06-27 05:49:34
11
sharifa Muhammad :
Allah ya gafarta da sheikh
2025-07-13 11:02:37
1
GANIYU SAKA :
wallahi nan gaba faaa, sai mutum ji kunyan bayyana a matsayin dan darika wallahi domin darika daban da musulunci
2025-06-25 04:34:06
27
Abu Haris :
amma kissar bata inganta ba, a karshe Malama yayi bayanin rashin ingancin ta,bansan Me yasa kuka yanke videon ba😢
2025-06-29 10:00:38
3
halima abdurrahman :
tsarki ya tabbata ga Allah ubangiji mai komai mai kowa mai iko akan komai da kowa Allah ubangiji ya jikan jarumin maza
2025-06-24 17:04:53
11
Lawan Mustapha G :
Allah ya gafartawa mallam
2025-06-24 05:55:53
24
Mohammed m square :
ya salam
2025-06-24 08:14:06
5
Zoukoulayni Ouseyni :
الله اكبر كبيرا والحمد لله رب العالمين 😊
2025-06-29 00:34:54
2
anas :
الله اكبر رحمك الله يا شهيد السنة الشيخ المفسير جعفر محمود آدم 😭
2025-06-24 09:28:01
13
Abdulrasheed Bala :
Akawo mana ci gabansa ko muyi Allah ya isa ko a bamu haƙuri.
2025-06-27 04:06:33
5
Amina Garba :
Allah yaji kan malam
2025-06-24 09:09:49
15
SHUAIBU AUWAL AHMAD :
ALLAH UBANGIJI YA JIKAN MLN YA GAFARTA MAI 🤲🤲🤲
2025-06-29 08:48:39
2
jimme7 :
ALLAHU AKBAR KABIRAN
2025-06-24 05:02:28
12
MD :
Allah ya jaddada rahama a gareka Malam😍
2025-06-24 11:46:51
11
Umar Salisu :
Allah yagafar an uwamu musulmai ameen ya Allah I tamutazo Allah yasa mucikada imani ameen ya Allah marasa lafiya gida ko asibiti Allah yabasu lafiya mukuma dakida lafiya Allah yakaramana lafiya ameen ya Allah Allah yakayi lada kabarin malan
2025-06-24 22:13:24
4
rukayyaabdulhami24 :
Allah ya jiqanka malam ya haskaka makwancinka
2025-06-25 14:11:52
2
Zaid :
Don Allah maza da mata ina rokon addua a gareku Allah Ubangiji ya biya mana bukatunmu gaba daya Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
2025-06-26 05:58:05
1
Aliyu Ibrahim :
Allah yayiwa malam rahama yasa aljanna makomarsa intamu tazo yasa mu cika da Imani 🤲😢
2025-06-30 23:23:29
1
issaabdoulayeabdo4 :
jafar Allah ya jikan ka da gafara gaskiane nia fahinta akan wa.azinka 😭😭😭😭😭😭😭
2025-06-25 06:46:07
3
Baba simple :
Allah ya yafe muna
2025-06-27 07:26:56
1
Bashir kn :
😭😭😭😭Wa iyazu billahi
2025-06-24 14:40:19
9
Abu-bakr Waziri :
Allah Ta'ala Ya Jaddada Rahama Agareka Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Allah Ta'ala Ya Tsinewa Wa'enda Suka Kasheka
Allah Ta'ala Ya Hanasu Kwanciyar Hankali
Allah Ta'ala Ya Tona Masu Asirin Duniya Da Lahira
2025-06-25 05:30:11
1
koriyel6 :
Allah yakarawa annabi daraja
2025-06-24 22:49:31
5
Dr adam hamza :
allahu Akbar tsarki ya tabbata ga Allah 🥰🥰🥰
2025-06-25 04:31:54
3
To see more videos from user @boyi.yaro, please go to the Tikwm
homepage.