@Tk Boy001: Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏