@user45926373051776:

isah iliyasu
isah iliyasu
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 25 June 2025 18:34:59 GMT
3106742
133618
2787
9771

Music

Download

Comments

sudais.123481
Sudais 1234 :
Yanzu ina hankali a wannan wajen ko zancen ubanka kake karantawa ai yakamata a samu nutsuwa ballantana maganar mahaliccinka
2025-06-30 21:10:26
571
realmuhammadbello7
real Muhammad bello :
Gwani ko Dan iska😳
2025-07-01 07:16:18
207
suhailatumarr
Suhailat umr :
wlh Nidai. Alla Ya isa Bataminrai dakayi duk Masoyin AlqurAni 📖 Wlh Yasan Wannan Chin mutunchine ba Gonintaba kodashike Zakayi Abindayafihakama
2025-06-29 18:28:46
58
user81110282481262
comrd Yusuf Ahmad kano :
duk Wanda ya yadda wannan yafi girmama maganar ubansa Akan ta Allah to yaye mini like
2025-08-16 18:52:44
57
nurakky3
Nura Kky :
Kumar uzuri Haddar Che kawai akansa amma baisan miyake fadaba
2025-06-30 20:51:19
51
aboomaleek99
أبو مالك جعفر علي :
Allah ya maido ku hanya
2025-06-30 14:18:24
51
hajjajju
hajjajju :
Allah ya sa shuruna ya xama alkairi 🙏
2025-08-10 07:46:24
29
matar.dan.albarka
فاطمة ابن العامين امي حنان :
allah muntuba zanyi dariya amma badan yabata karatuba ni nagefin nasane mai farin kaya yabani dariya😂😂😂😂😂😂jibakinsa
2025-07-01 17:40:23
26
nasirabdullah606
Nasir Abdullah606 :
koda uwarka ta rubuto maka wasiqa ai ka natsu ka karanta balle Allah
2025-08-07 19:28:08
13
ghalimuhd_kutama
ghalimuhd_kutama :
Allah ya shirya, hadda takai hadda sai dai salon karatun ya saɓa sunna. Allah ya ƙara basira
2025-06-30 11:29:46
13
user72948151322838
MORE DAN UWA :
Allah kasakawa addinin annabi wllh wnn ba koyarwar annabi bace
2025-06-30 11:57:06
12
ibrahimaminujalo0
Ibrahim jal :
don kutumar buro ubaka ba haka ake karanta alqurani ba. kuma wlh idan baka daina izgilanci was qurani ba xakaci kutumar ubanka duniya da lahira
2025-06-30 22:29:59
9
maman88888889
maman88888889 :
wannan ba karatu kakeyiba wulakanta Al qur ani ne
2025-06-30 11:54:03
9
mbosstargui
IKAKAOUI 😶‍🌫🤞 :
Wawa jaki jahili maibatama yan darikoki suna a idon duniya
2025-07-01 05:15:23
8
user58366881150195
محمد احمد :
من آداب قراءة القرآن السكينة والوقار ويمبغى للقارئ ان يرتل القرآن
2025-07-06 18:34:11
7
abakarabba781
Abakar Abba :
استغفر الله واتوب إليه سبحان الله العظيم
2025-07-02 17:06:18
7
hafnah6448
Hafnah🥰🥰🥰 :
Wallahi gidanmu akwai gwanaye har hudu ban taba gani sunyi Irin wannan a lokacin karatuna,domin Shi Qur'ani Dan nutsuwane kuma yanasan nutsuwa,sannan Yana saka nutsuwa game karantashi
2025-07-01 22:31:00
8
bani.bani384
زكريا يعقوب :
Allah ya tsinemuku albarka masu wulakanta Alqur'ani 😭😭
2025-07-01 22:00:36
7
abatchamuhammad40
abatchamuhammad40 :
wannan abinda yake ba dai dai bane ace kamar qurani me girma haba ai wannan wulakacine alla ze wulakantaka domin ba abin wasa bane innaga irin wa
2025-07-01 10:00:19
7
mahamman1558
mahamman Muslim :
inda sirikin ka ne kuke magana dashi ae bazakayi haka ba amma zaka ci ubanka
2025-08-03 00:16:23
7
salafy001suleman
🕋KAIFY DAYA ASSALAFY KANO 🤛 :
Allah ya isah tsinannu kudinga bata littafin Allah
2025-07-02 14:48:00
6
ummeeyyusuf02
Ummeey Yusuf ❣️🌹 :
ko wannan ko xancen ubanka ne ai xaka tsaya kayi cikin nutsuwa ballantana Kuma xancen Allah sai anyi magana wasu daga cikin dakikan Musulmin su Zagi mutum suce bayason annabi😭😭🙏
2025-07-01 14:44:49
6
mustaphasanata
mustaphasanataf3 :
dukwanda yayadda bekama ayiwa maganan Allah irin wannan karatunba yamin like
2025-06-30 21:26:28
6
abbasmaragwai
Abbas maragwai :
Dan shegiya yasha kwaya 😂😂😂
2025-08-12 23:33:22
5
To see more videos from user @user45926373051776, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About