@realalijita: Kungiyar Uwargida Inaso na tabbatar da Capacity nan! Ga Account Number ku hadamin 50M ! Jaiz 0016716430 En kun kasa zanje Kungiyar Amare su hadamin 100M Nai musu sabuwa 😜 #zakinwakarocks #uwargida #sautinarewa

Ali Jita
Ali Jita
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 25 June 2025 19:10:26 GMT
3922969
276464
7648
16871

Music

Download

Comments

madanouamirah
Amirah💍A❤️ :
Duk uwar gida mai capacity ta danna mini like ❤️
2025-06-25 19:34:36
670
mumsabreen
miss_bujiee :
in kece uwargidan kuma amarya ki danna min like😂
2025-06-25 19:27:43
5783
usehauwaulawan0
TA Rasulilah ✨🔐❤️ :
wanna gaskiya ❤️♥️
2025-07-29 20:56:35
0
fatima___bichi
fatima :
Duk uwargida ta Danna min like😁
2025-06-25 19:16:54
4962
maryam_ammie
maryam_ammie :
First and only wives su danna min like💃💃💃
2025-06-25 19:56:22
270
narjiss556
نجاعة عبدالعزيز🧕 :
uwargida ajiyar allah-uwargida ruhin gd-uwargida kwanciyar hnklin me gd😂😂-uwargida maji dadin dangin miji😂😂uwargida madadin me gd😂😂uwargida kullum sabuwa ga addini ga kyau ga haquri ga kulada miji-ga sadaukarwa😂😂uwar gd kinxo tun me gd bashida komai😂😂uwargida me aure dan allah badan taci gado ba😂😂allah yashiga lamarinku uwayen gidaje🙏🙏
2025-06-26 06:12:08
646
ummu_amjad01
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher
2025-06-26 11:56:33
42
user1724613203996
sakina :
Allah yakara basira wannan haka yake
2025-07-23 15:03:03
3
saadatuahmad925
autar mama :
wanan gsky ne ali g ta
2025-07-29 09:21:22
0
alkasim_shehi
Alkasim_Shehi :
Amarya mai Dignity Kin kawo mana Unity Auran kore Poverty Kin kwace Authority Kin dakile Impunity Kin ba megida Neutrality Ba zancan Majority
2025-06-27 23:52:50
150
autar_yaya1
مريم 🦋 :
In kinsan Ke amaryace ki min like 😂😂😂
2025-06-25 19:14:33
847
zainabahmad74
Zainab Ahmad :
Nidai banyi aure ba Amma maganar gaskiya umar gida ta Chan-chan ci yabo saboda tayi hakuri da dadi da babu dadi sun zauna tare 🤗 Allah ya kara miki daraja da hakuri uwar gida sarautar mata 👸❤️💕
2025-06-26 04:47:59
722
miss.wallet76
Miss wallet🧚‍♂️ :
Dan iska 😏😏😏
2025-06-26 10:23:11
85
mamus_collections
mamus_collections :
@Ali Jita check your account i just sent you mine, as Uwargida mai capacity for life😄❤️Also, Association of arewa lagosbase uwargidas we wil drop another gbosa into the account soon 😄@Maina collection lagos @LAGOS_BASE @us-collection-lagos @Queenoflaces @@arbus_collections @sakash_Collections
2025-06-27 07:58:20
20
richboyjak1986
Richboyjak1986 :
uncle jita zaka kashemin aure Aradu matana 2 Kullum uwar gida Batada wakar sauraro sai wanan ita kuwa Amarya sai tanajin haushi na'kamar Ni Nayi wakar
2025-06-25 20:44:52
734
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🍶 :
UWARGIDA TA GODE💃💃💃
2025-06-25 19:23:23
702
laila80808
user4643539661692 :
Me i will tell my husband to change me from amarya to uwar gida kawai because there is no anyone that Ali jita will sing that will sweet like this again
2025-06-25 21:47:02
20
aeenarb
Aeenarb :
idan kinsan ke UWAR GIDA ce Kuma AMARYA ku danna min like😂😂
2025-06-26 01:01:14
109
ameenat230
Ameenat :
In sunada capacity ai baza a auro musu mu amare bah😂💔🤭
2025-06-26 08:27:06
101
sagir2976058281685
Abban yusub :
nasooo🤣🤣
2025-07-30 18:58:20
0
muhammedabubakar070
gewa 77 :
uwargida sarautar mata
2025-07-29 00:29:16
0
hadjar089
hadjar ide seyni :
in kin Isa ke ce uwargida in wakar nan tamiki dadi ki yimini like 🙏😊
2025-06-26 19:11:48
16
magaji.lawal.danj
Magaji Lawal Danja :
wanda yayi sa,ar uwargida yace Alhamdullah 👐👍
2025-07-24 16:45:11
1
christian520salinas
CAS Chrome Shop :
we are fans of uwargida
2025-06-25 19:35:51
72
user5377548917876
Aïma :
macha allah, allah ya kara basira🥰
2025-07-29 09:09:12
0
To see more videos from user @realalijita, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About