@farinwakili.3: #creatorsearchinsights #viravideo #trendingvideo #1mviews #libya🇱🇾_tunis🇹🇳_algeiar🇩🇿 #saudiarabia🇸🇦 #hausatiktok #nigeriantiktok #nijeriennetiktok🇳🇪🇳🇪🇳🇪 #cameroontiktok🇨🇲 #ghanatiktok🇬🇭 #hausacomedy #zauranmalamai

farinwakili 3
farinwakili 3
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 26 June 2025 07:12:23 GMT
1537404
83271
2490
9055

Music

Download

Comments

sakeeluff
Sakeeluff🥀🫶🏻 :
Maciji fa mallam
2025-06-27 09:05:50
23
king.yakeen
king yakeen :
Mafarkin mutum na tashi sama fa?
2025-06-27 21:15:14
42
maijidda54
maijidda :
nayi mafarki ina tashi sama,kuma yayata tayi mafarki na mutu an kona gawata sunata kuka
2025-06-30 17:36:50
1
farinwakili.3
farinwakili 3 :
Zanbawa kowa amsa insha allahu yanzu ina wani uzuri
2025-06-26 18:57:59
53
dan_mlm0
✴️【A】【B】【D】【U】【L】✴️ :
Muhammad Rasulullah s a w 🙏🏽🤲🏽😭
2025-06-27 05:06:37
171
user700299333765
rabi'at419 :
ina yawan mafarki ina tashi sama
2025-06-26 19:54:01
47
queen.teemah846
Queen teemah backup 🥹 :
alhamdullah jiya nayi mafarkin Manyan Shanu wlh
2025-06-26 20:06:04
24
hayaty650
NURUL HAYAT :
ni dei mum di ta tayi mafarkin ta mutu Kuma mutuwar tayi da gaske
2025-06-30 13:23:29
1
yusufadamu33391
Yusuf Adamu Dabo :
Wanda yayi mafarkin yashiga jirgi sama fah
2025-06-30 20:23:50
0
mahamanenazifihadi5
mahamanenazifihad5 :
koma wallahi malam nataba gani anabi Mohamed aman jikinssa alilife da mayyafi harma yayimani magana akan kada insaki inyyi rowa
2025-06-27 08:27:51
19
fatimaabidoka1
fatimaabidoka :
nayi mafarkin nashiga rijiyar zinari Allah yasa Muji alkhairi
2025-06-27 08:27:44
6
hamisusani600
hamisusani359 :
mlm ni nayi mafarki ambamu sadakar gashen shan rago
2025-06-30 10:38:17
2
auta7772302250
Auta Abk :
Nayi mafarki ina shan nono kidirmu me dadin gaske yaji kayan hadi
2025-06-26 18:25:59
26
hafsat4508
hafsat :
Mlm dan Allah dan annabi meye fassarar mafarkin anyimaka lalle ja ni d yata duk anyi mana jan lalle 🙏
2025-06-27 08:21:00
5
sanidoctor0
Sdoctor Studio :
alhaji ayuba
2025-06-26 20:35:17
6
fiddausisulaiman6
fiddausisulaiman6 :
wlh malam jiya nayi mafarki nafada wani rami wai kwAdi sunci jeni
2025-06-27 07:22:44
3
khulsum633
LITTLE🤏 GIRL🥰 :
nikuma nayi mafarkin an biyan saudiya kuma an hada wani abu kmr makulli an rufe
2025-06-26 19:39:39
15
khadir115
user1604152577422 :
malam wanda yayi mafarkin ana taharbinshi da bindiga amma kuma besa meshiba menene fassarar wannan
2025-06-27 15:15:09
6
sagirabdullahi586
Sagir Abdullahi :
mafarkin tashi sama burinkine yayiyawa
2025-06-27 19:23:12
6
fatimaibrahim6622
fatima ibrahim :
wanda yayi mafarkin ya fada masai fa?
2025-06-27 10:03:23
4
user33300841015582
user33300841015582 :
wanda yayi mafarkin yana cin wani abu kar kosai ko awara ko waina fa
2025-06-27 07:29:11
3
babangidasani319
Babangida Sani :
Allah yasamudace
2025-06-27 21:06:27
2
alemoryyobe2
@alemory yobe :
wanda yay mafarki rana tafadi a gabarfa?😄😃
2025-06-27 20:26:18
5
user3909547313280
user3909547313280 :
dan Allah malam mafarkin mutun yana charar daki kuma amma zawara cé
2025-06-27 08:47:39
3
khadijamuhammad3913
KHADIJA MUHAMMAD :
indan kuma matar aure ne kumatayi mafarki tana wanka a ruwan saman fa
2025-06-27 04:51:58
13
To see more videos from user @farinwakili.3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About