@meenaah.k: Bame tayaka neman nasara a rayuwarka sai bayan kayi zaayi maka murna #meenaahkchronicletalks #creatorsearchinsights2025 #hausamotivationalspeaks #motivation #motivanalspeech #viralvideos

Amina Bello Abbas🥀😻
Amina Bello Abbas🥀😻
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 26 June 2025 18:55:39 GMT
105707
11453
342
549

Music

Download

Comments

hamissou.ammani.ro
rouwaissou hamissou ammani :
allahu akbar allah yasa mugane
2025-07-30 09:37:50
0
danalljanna
auwal :
inada tabbacin cewa 'ya 'yanki zasuyi Alfaharin Saminki a Matsayin uwa, Domin mutukar sunbi magan ganunki to sun gama Nasara a Rayuwa
2025-06-26 19:51:44
58
maman_alhaji_collection
maman_alhaji_collection :
gaskiya ne ALLAH yakara basira
2025-06-28 05:50:44
1
abdul.adam458
Abdul Adam🇳🇬🇳🇬🇩🇿🇩🇿 :
Wallahi Wani Lokacin Saidai In Kama 😭😭😭😭 Dik Na Rame Kamar Bani ba Amma Nadauki Hanya In sha Allahu Bazan Sare ba Zamuyi Nasara
2025-06-27 21:36:14
5
ahmaddayyib586
Sayyid Ahmad Dayyib Maqary :
gaskiyane yar uwa
2025-07-29 22:51:27
0
ramla4451
ramla :
hmm sister wlh hàda masu bakin ciki ma😥
2025-06-26 19:50:17
12
fatymavc1
fatymavc1dansarai :
akwai wlh sis iyayenki zasu fikayin strongling akan rayuwarka
2025-06-27 20:32:35
2
malammaidara2
Maidara :
Inayinki wallahi maganganunki tamkar wa’azi sukemin
2025-06-26 19:14:20
11
adamou.bandaou
Adamou Bandaou :
ya Allah yasaka mikida aljannar firdaussi Amin ya rabbi 🤲🤲🤲
2025-07-19 23:14:48
1
vuma_repairs
VUMA🧑‍🔧 :
Sai kayi nasara sannan za ana alfahari da kai
2025-06-27 06:23:28
7
naplana_popcorn
NAPLANA POPCORN 🍿 :
Gaskiyane
2025-06-27 23:15:45
1
nurakarshe
Nura Karshe :
Suna gefe a labe sai bayan kayi Nasara zakaga yan kutumar uba kowa Yana nuna shine me kaunarka
2025-06-28 12:56:13
2
mamansani134
sani fresh :
hakane wllh yar uwa Allah yamiki albarka
2025-07-11 21:00:57
0
umarsanda445
Umar Sanda :
wannan gaskiya ne
2025-06-27 02:04:33
7
samaila__ameeruu__gwarjo
itzameersson :
wallahi kina burgeni sosai da kalaman hikimar ki
2025-06-27 06:32:49
12
user1673551817061
yahaya lawan ibrahim :
Wannan Gaskiyane yar uwa allah ya baki muji nagari ya baki zuriya nagare ❤❤❤
2025-06-29 21:07:00
1
i.nesta7
I nesta :
gaskiyane yar uwa
2025-07-09 21:16:55
0
nana.maryam.n
Nana maryama :
wallahi yakane
2025-06-27 12:54:02
6
user5750081294260
usman yahaya :
gaskiya ne
2025-07-24 19:52:57
1
chamber0149
chamber :
wannan gaskiyarki
2025-06-27 14:30:34
1
mamanlawan19
ML KING 👑 ✨💥💤✅ :
saboda sici banza mana😂
2025-06-27 13:52:40
1
mansoornee
Al Mansoorne :
Allah ya kara Albarka yan mata
2025-06-29 14:59:32
2
muhammadtaufiq8493engr
Muhammadtaufiq8493ENGR :
am really proud of you
2025-07-06 17:01:11
2
abuafrah7236
Kamal A Ladan :
Wannan karon fa su Amina ana maganganun Hankali🤣😂
2025-06-29 16:57:48
0
shuaibu_yola
Shuaibu_yola :
kinada gaskiya
2025-06-26 20:47:26
8
To see more videos from user @meenaah.k, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About