dan Allah wane musulmine ze kalla fuskar albani yace adininshi karya ce ko kuna ganin haske annuri à fuskar shi
2025-06-28 17:40:59
41
Tee love_9175 :
Muma basae munyi kayan daki ba
2025-06-30 09:54:18
27
Hu_zai_ma_inspire :
Yaa Allah soften the hearts of my family so that when I am getting married they accept easily without any argument. I pray Allah soften them and grant them the understanding that I do not want any of these items if my husband cannot afford it. Ameen
2025-06-30 13:17:22
10
maryam :
Allah ya jikan Malam
lefe, kayan daki kowwa ya huta a daina kawai
2025-06-29 13:41:04
22
Ummu Muh'D Al'amin :
Allah yaji qan mlm da rahama,wannan gaskiya ne
2025-06-29 08:53:16
59
Habibu Aliyu :
gaskiya ne wannan
2025-07-30 09:00:32
1
abba handsome :
wlh shiya hanamu auren
domin wlh lndai lya sadaki ne to wlh KO minti 40 bazaiyi BA nayi auren
2025-06-30 12:42:11
5
firdausinasir875 :
Wallh d tuni mata da yawa suna dakin miji
2025-07-01 17:49:40
4
A, b done ne pha :
da malan Nan har Yan zu daya rataye kansa
2025-06-29 10:01:03
20
er5fb1vxhro5kc :
Allah yaji kanka da rahama
2025-06-28 22:33:59
10
Youseef :
wa ya Lura Mataa sun Yi karanci a comment section?
I can't find a lady's comment supporting the motion😂
2025-07-03 19:49:54
7
masaudu a Bashir :
Allah ya jikan musulmi 🙏
2025-07-22 17:22:59
0
UMAR FAROUK 👊♥️ :
Allah ya Maka rahma mlm
2025-06-29 06:09:58
10
Ahmad Ahmad :
haka manzon Allah s.a.w ya kasance yana rayuwar sa da matan sa masu albarka .amma mu mun kakabawa kanmu Kuma ya addabemu sbd babu koyarwar manzon Allah s.a.w .Ana ganin kayan su xasu xaunar da auren sbd haka ma akan ba'ayi paty ba ma sae a fasa auren.Allah ya kara ganar damu
2025-07-02 16:24:26
1
ابوعمر :
متي مات الشيخ كم عمره لما مات
2025-07-15 14:08:15
0
M.A.Shirgi :
Ai wlh uwayen Basu jinka Malam musamman iyaye Mata wlh
2025-07-21 16:17:54
1
Obama :
Allah ya jikansa da Rahama ya gafarta masa kurakuransa 🥹🤧🤕
2025-07-22 09:46:32
1
Ismail Sulaiman :
Wllh kuwa😢
2025-06-28 08:58:52
3
Engineer :
Wlh kuwa
2025-06-28 06:45:22
9
•MUSTY baba 🦍 :
Nima aure zanyi wlh Amma banda kudi 🥺
2025-07-27 08:25:23
1
real~Annur :
badan akwati ba Ae da na dade da yin aure😭😭 Amma Insha Allah zamuyi Malam Ka rabu dasu mu muka bata Kanmu in bamu sha wahala wajan auren ba Bama darajta Matan namu sedai kawai Allah yasa muyi aure Dan bauta da tsoron Ka Allah
2025-06-30 11:12:24
1
🕋KAIFY DAYA ASSALAFY KANO 🤛 :
in Sha Allah nibazaiyi ba Daman semunyi Dake da danginki
2025-06-28 10:49:51
9
To see more videos from user @waazidafadakarwa1, please go to the Tikwm
homepage.