💯❤️📻Wanda Ya Yarda Babu Kamar Manzon Allah S*A*W Yamin Like 💯🤩
2025-06-30 08:28:28
2702
BILKISU ABDULKADIR❤😍🥀 :
ya Allah in har bayan nayi aure zan kasance Ina bibiyar wasu mazan ya Allah ka hanani yin aure Allah ka shirye mu alfarman manzon Allah SAW Ameen allah ka tsare mn imaninmu😥😥😥😥😥
2025-06-29 16:14:07
1194
Adam Musa :
please dan Allah wnn abinda gaskene
2025-07-24 23:14:14
0
namama🦅🦅 :
Wlih Akan idona akayi video Nan saida nayi kuka saboda tausayi 😭😭😭 ya Allah
2025-06-29 12:07:17
2893
KING_LAARI :
KARFA A MANTA AYIWA ANNABI SALATI 👏❤️
2025-06-29 23:06:04
1325
muhammad usman :
Salati goma ga annabi muhammadu
2025-06-29 22:37:36
876
mrs_khady_gaya💕 :
ka dinga boye fuskar mutane idan irin haka ta faru wannan tonan asirine ga ahalinsu😭
innalillahi wa inna ilaihirraju'un 💔
2025-07-16 12:17:13
24
shambutter08 :
To menene ko ni samari na 4 kuma inada aure 💃🥰
2025-06-29 14:17:00
757
Abbajnr7 :
wannan kure ne fa
2025-07-24 23:21:32
0
sadiq ak :
Dan Allah wane zetaimaka yafadawa matata next month zan kara Aure pls🤲🤲🤲
2025-06-30 23:03:37
48
Siyama :
😥😥😥ya Allah in har bayan nayi aure zan kasance Ina bibiyar wasu mazan ya Allah ka hanani yin aure Allah ka shirye mu alfarman manzon Allah SAW Ameen 😥😥😥😥😥
2025-06-29 15:41:48
2381
Precious woman :
Awww ashe Zainab ce sunanta, gaskiya masu suna Zainab yawancinsu halinsu kenan, Zainab da ta addabi mijina itama matar aurece da mijinta Saida nayimata kacha_kacha na tonamata asiri nafadawa mijinta komai, dataki dainawa har'yazamana sanadiyar sakinta.
2025-06-29 18:06:47
158
Coment Section Guy :
kudinga sauri DATA Yayi tsada fa
2025-06-30 07:20:19
21
Najerh’at 💜✨🦋 :
Allah sarki. Gaskiya Mata muji tsoron Allah 🙏🏽 Muji Tsoron ranar da zamu mutu 🙏🏽 Muji tsoron randa za’a samu a kabari🙏🏽 Ai wannan selfishness ne💔 Allah ya samu a hanya madaidaiciya 🤲🏽 Allah ya shiga lamuranmu 🤲🏽 Allah yasa kuma mu gane gaskiya 🤲🏽
2025-06-29 12:23:59
95
SUMAYYAH🦋 :
innalillahi wa'inna ilaihir raji'un hasbunallahu wani'imal wakeel allahuma ajirni fi musibati waaklifini khairan minha Allah ka tsaremu daga wnnan masifar mu da bamuyi ba idan munyi masuyi kuma ubangiji ya shirya su wanda kuma basayi ubangiji ya kare su daga wnnan sharrin shaidan den🥺🤲
2025-06-29 13:18:48
120
Maryamou🌹 :
Anata bata mana suna💔💔💔 Dan Allah Akwai na Gari Wlh, Sunanan a kilace 🤲
2025-06-29 12:45:52
893
wa_seem01 :
If you are seeing this on Monday morning while people are making money say hehehee🤣😂😂😂😂😂😂
2025-06-30 06:25:31
108
𝖘𝖍𝖆𝖌𝖜𝖆6𝖆 𝖌𝖚𝖗𝖑😕🤭❤️ :
shin da gaske ne plz 🥺💔
2025-06-29 13:12:48
50
Baffancy :
Shiyasa fa zurfafa bin bincike haramun ne wlh.😭
2025-06-29 22:55:50
50
mmn husna :
Da nayi irin wannan rayuwar gwada na mutu ya Salam 😭😭
2025-06-29 19:46:05
104
LKandBrothersLuxury :
So mutun yayi aure ma be tsira ba kenan💔
2025-06-29 13:49:48
554
001 SPIRITUAL SHAWO🦅 :
Nifah auren ma wallahi yafita a raina
2025-06-29 13:44:12
366
Zainab Aliyu Rumah :
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Ya Allah kayi mna tsari da aika aikin Dana sani 😭💔🤲
2025-06-29 13:11:18
139
Dr. Mansour :
wannan sound ɗin baya Bari mu Saurara
2025-06-29 13:17:44
47
usmanmohd fans :
waini dan Allah wadannan abubuwan da suke faruwa gaskene ko da wasane
2025-06-29 12:21:25
72
To see more videos from user @agsanjir, please go to the Tikwm
homepage.