@dr.peter_jakadan_arewa: #JakadanArewa #ArewaShallBeGreatAgain #jakadaarewapeaceinnitiative #MandaticFoundation #trendingvideo #ArewaTareMuke #foru #foryoupage❤️❤️

Dr. JAKADAN AREWA
Dr. JAKADAN AREWA
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 29 June 2025 14:11:50 GMT
67219
6516
515
27

Music

Download

Comments

aishaabubakarauta
autar hajiya :
katon banza kawai sakarai
2025-07-20 11:33:35
0
ahmad43392
Ahmad :
Abaya Baka Burge ni Ko kadan wlh Amma Amma wlh A yanzu kana Burge ni sosai Dan mama Allah ya ja Nisan kwama mama kai ma Allah ya Saka Maka wlh Duk Wanda Nagan Shi Da mamar SA Dadi Naji sosai Allah kaba mu Abin Da Za mu kyautata ma iyayen mu😻😻😻
2025-06-30 11:35:49
18
aishaabubakarauta
autar hajiya :
eh amman dai uwata bata aje dan dakan kukaba kafin tai aure kuma batai legas tarika abincin ba tazama yar tuwo tuwo ba
2025-07-26 07:29:50
0
user1720491762962
user1720491762962 :
mama Allah yasa ki gama da duniya lafiya. ya jijkan tawa mahaifiya.
2025-06-29 21:29:32
43
abdulmalik13911
eng abdulmalik sabo :
Allah YA janisan kwana mai albarka 🙏🙏
2025-07-25 10:10:55
0
ta.baaba
TA BAABA :
wandayakeson mahaifansa yayimin like 🥰
2025-07-23 19:40:46
5
momsuhail
zainab hala :
wlh naji dadi wannan video Allah ya karawa mama tsawan rai🙏
2025-07-24 09:00:33
4
bashirmuhammed4
ELBASH :
you mike me cry wallahi Allah yasa mu rabo da iyayan mu lafiya
2025-07-01 22:07:00
5
ramdrilltech
ram drill tech :
masha Allahu 🥰🥰
2025-07-28 09:08:55
0
pharmacist.saisha
CUTIE PIE 🌹🌹❤️❤️ :
Allah sarki mama muna gaisuwa 🥺🥺🙏
2025-06-29 17:12:57
2
hassynas.finest
hassyna's finest🌹🔥🌹 :
mama♥️inakaunar duk Wanda yake kaunar mahaifiyarsa
2025-07-21 11:05:04
4
shamorisse
shamsudeen :
Allah sarki kasameta a raye Allah yabaka lkon kyautata mata Allah yarabaka da ita lafiya
2025-07-21 19:46:15
6
turaki311
Aysheer Turaki😍 :
Allah sarki maman is very happy 😃 haihuwa yayi rana❤️‍🩹 Duk wanda Bashida haihuwa Allah ya basu🤲🏻 Allah raya mana yaran mu cikin imani da koshin lfya Allah sa mu girma dasu 🤲🏻🤲🏻
2025-07-26 00:11:40
1
shamsiyyausman541
Shamsiyya Usman :
Love forever
2025-07-28 10:57:06
0
yoosuf028
youseef jarwal028♥️ :
mash.allah uwa akwai dadi wlh duk wada uwarsa take arayi yaji dadi lale Wana yanaji da mum dish uwar may capacity Allah ubangiji yakaramata lfy 🤲
2025-07-20 11:43:22
3
abdulkabo45
momy nuur :
duk lkc da nake kallon videon ka da mama sai indinga jin wani irin dadi wlh
2025-07-22 17:28:05
1
latifat.muhammad
Latifat Muhammad Kamal :
Uwa duniya 🥺🥺🥺Allah ya jikan Wainda duka rasu
2025-07-20 06:44:15
2
fatima.muhammad.s64
fatima muhammad sani :
Masha Allah ya jikin mama Allah ya kara lfy da nisan kwana
2025-07-19 18:54:50
5
rchpbabysaa
shiragirl :
Allah Sarki 😭😭😭😭😭😭
2025-07-23 09:04:46
2
ibhamadou
IB Resto :
❤❤i like the way you love Yor Mum ❤❤
2025-07-19 13:39:28
2
autah108
A💞U💞T💞A💞H💞 :
allah yaqaramata lafeeya Allah yarabaku lafeeya Allah yaja da kwananta Dan annabi Muhammad saw 💞💞🥰🙏agaida mana mamah Dan Allah 🙏💞❤️
2025-07-21 09:25:20
1
fatimamuhammad651
user6193282591849 :
masha Allah
2025-07-28 11:04:54
0
nguralated
Nguralated :
Allah maka albarka
2025-07-20 17:06:01
3
kadijamadamedosseh
kadijamadamedosse :
Macha allah mama long vie🥰🥰🥰
2025-07-22 11:23:30
1
bsadeek001
ISAH B SADEEK 001 :
Wanda ya gane soyayyar mahaifiya baya Fadi kasa a banza yamin like
2025-07-20 16:34:43
1
To see more videos from user @dr.peter_jakadan_arewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About