@chefunlock: Arabiyan rice Arabian Mandi #chefunlock #fypシ゚ #creatorsearchinsight #tictok #abuja #arabianrice #mandi #mandirice

Chefunlock
Chefunlock
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 July 2025 21:01:36 GMT
889045
24738
343
2363

Music

Download

Comments

jayzy_clothing
Jayzy_Clothing :
Allah ya bani macen data iya girki. Ni kuma allah ya bani abunda zan wadata ta da kayan girkin😇
2025-07-03 01:10:19
382
zainamedpharmacykano
CEO Zainamed Pharmacy Kn :
Wanda Yake jin dadin cin abinci da Hannu , let's gather here
2025-07-04 15:27:38
64
fatima18334
yar mutan daura🇳🇬🇸🇦 :
nikuma yanayin cin abincin ne yakebani haushi Babu capacity acikinshi yawaba mace ba
2025-07-21 18:50:17
0
cutemeerah01
cutemeerah01 :
only billionaire can touch my comment😂😂
2025-07-03 15:11:49
38
aishatubamalli19
aishatubamalli19 :
Dadina dake katuwar loma kina birgeni Allah ya kara basiri☺️
2025-07-21 18:20:10
1
haruntom1
Harun Abdallah Tom :
Ta iya girki kuma ta iya loma 😂
2025-07-04 14:42:48
5
rukayatu.mohammed
Rukayatu Muhammad :
burina inje madina 🥺
2025-07-05 07:10:15
14
neemashenna491
NAIMA SANI :
wannan loma haka 😂😂😂 2 duk da haka dae girkin Masha Allahu
2025-07-03 21:36:49
0
bosskhaleepha1
Boss Khaleepha :
ya ubangijinmu sarki Allah duk wanda yake tare damu ba dan Allah ba Allah yatona masa asiri xahiri duk wanda yabini yayi like
2025-07-05 09:17:33
1
deejahbeauty01
deejah_beauty💄👄 :
wannnan matan tafi mijin ta iya loma😂
2025-07-20 13:19:03
2
ur_marriage_experience_
Anam & Amar❤️ :
God when😫😫😂
2025-07-03 11:14:37
55
official_mixalikah
official_mixalikah :
Masoyiya ina nan zuwa ashirya min irin wannan shinkafa kazan 😂
2025-07-08 11:52:36
1
user25612923471768
king sarki sokoto :
Allah ya bani macen data iya girki. Ni kuma allah ya bani abunda zan wadata ta da kayan girkin😇
2025-07-19 15:50:16
2
snaxeer
snazir captain :
wanda yarasa meye zaice muhadu anan 😥
2025-07-03 19:06:15
0
menatouh2
Aminatouh🌸 :
Iya girki duniyanefa Kasan mijinan yana cikin alkairi 😹😹😹
2025-07-04 15:58:47
5
siryassar1
Abdolyassar :
Duk wace takeson irin mijin da xai mata hk tayimin mgn
2025-07-03 14:24:01
16
ummietahmairiga
Ummitah Mairiga :
Wlh ta'iya ibar abinci da hannu🥰
2025-07-19 18:43:16
0
maigetzner12
Mai__getzner 💦 📷 💦 :
zogale yafi kaza 😂
2025-07-20 20:03:17
0
djibrinemahammad
Djibrine Mahammad :
Humm ngam ngam🤣🤣🤣🤣🤣
2025-07-07 16:21:39
0
ajaykiddiesheaven
KIDDIES/NEWBORN/BACKTOSCHOOL :
dubu daya dama sunan ta asmau 😂🤣Ina su maun suke😂safarau got me 😂 iyayen Yan albarkarmu a rinka yi ana duba mu muna da kayan Yan dugwui dugwui Iyalan Ajay Kiddies a farashi mai rahusa
2025-07-03 18:04:15
0
ayshatou___
Ayshatou🥰 :
Marrying a supportive spouse is a blessing
2025-07-04 08:16:58
5
salmamuhammad336
salmamuhammad336 :
ina saida kayan jikinta
2025-07-06 13:33:24
1
sunusisuleiman3
Amiin Mama🙏 :
Amma fah ta iya loma loma dayarta biyar dinshi ce Allah kabamu mata masu qaramin maqoshi😂
2025-07-03 20:01:20
0
oumabiha6
AISAB candy's :
kaji bayanin loma🤣
2025-07-03 19:49:57
0
ingawasunnahtv
❤️INGAWA SUNNAH TV❤️ :
jama'a ku matso mutsinema talauci sau goma sha tara😂
2025-07-16 13:22:40
2
To see more videos from user @chefunlock, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About