@jikan_kande1:

Comr_Muhammad_Ali_Ringim
Comr_Muhammad_Ali_Ringim
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 July 2025 13:52:41 GMT
372258
29629
1290
1655

Music

Download

Comments

buhari072
buhari072 :
Bamason bata lokaci saboda zamu kasuwa 😁
2025-07-10 15:11:27
492
s.whalanfurniture
S.WHALAN FURNITURE🪑🇳🇬 :
Wlh haka muke a kano😂saboda bama San wasting time 😂
2025-07-10 21:24:17
8
h.bajabaja
h.bajabaja :
to ai damunsan right wlh Nigeria bazata zauna lfy ba
2025-08-01 11:41:38
0
mcukasha
mc okasha💯👍 :
Wanda yasan gaskiya yafada yamin like
2025-07-11 06:53:40
192
jbbush134300
@el jabeer :
gaskiya bakasan dan kano ba wlh
2025-07-10 22:27:03
6
sir_d.guy
Abbakar Sadeeq :
Sai kukaji nasamu matsalan azzakari ko😫💔
2025-07-10 16:31:31
12
ibrahim.abdoulaye9580
Ibrahim Abdoulaye Oumar :
yakamata ka gayamussu Haka kafin ka tafi ritaya
2025-07-29 20:11:33
0
m.yarkirya01
Mujaheed Magaji Yarkirya :
Wanda ya comrade yake burgeshi ya min like.
2025-07-29 06:21:43
3
honashir
ashiruumarabdul46 :
muna Abinyi ne sabo da ba mason bata lokaci
2025-07-29 19:00:21
0
rabsondala
Rabsondala :
Wannan dabi’ar yan kano ne Wlh Gsky munada tsoro nima abun yana batamin rai Wlh 😉😉😉
2025-07-11 05:03:38
37
kora12341
kora12341 :
yan kasuwa ne muna da kudi Alhamdullillah Bama San Bata lokaci Awajan mahassadan ma ai katan Gwamnatin,
2025-07-12 07:57:45
1
musty.musbrik4
ATRZAT :
dik Wanda ya fahimci cewa kanawa Sunsan right dinsu kawai basason subata lokacine shiyasa yamin like🥰🥰🥰🥰
2025-07-11 06:42:45
139
kabeerubalarabe
Anglo-hausa Alphabet. :
To ai sunki dage wa ne a ilimin boko!!!
2025-07-11 09:31:36
3
ahj.kabiru
AHJ KABEER :
Masha allah
2025-07-29 19:33:00
0
realusmanbakano
SENATOR عثمان :
ba haka bane lokacine bamaso abatamana wlh🤣
2025-07-12 10:46:20
2
nayaya269
user330333392388 :
we no get time to west get something to do urgently 😃
2025-07-11 09:54:25
11
kabirusalehahmad
Kgamji01 :
wlh haka muke amma mu yan kasuwa ne shiyasa ba masan a ɓatamana lokaci in zamu fita kasuwa
2025-07-12 07:44:19
9
broo.boss531
@Broo boss531 :
munada kudine shiyasa
2025-07-11 00:23:42
6
dr.faruq1
Dr Faruq :
gaskiyane mallam 🙏
2025-07-30 09:29:14
0
85sadeequmar
Sadeeq umar :
kudin kenan aimu lokaci yanada mahimmanci agun mu
2025-07-29 22:56:31
0
uncle_aliyu_safmaster
ALIYU SAFMASTER 🇳🇬+🇸🇦 :
Wannan haka yake wlh 😀
2025-07-10 18:10:05
6
user9742432112763
King :
bamu da lokacin bata lokacine shiyasa muke bada cin hanci
2025-07-29 09:55:41
0
sabiu9854
Sabi'u Atiku :
Allah mungode maka yan kano mun samu shaida mu masoya Manzon allah. allah ka barmu da manzon ka Annabi Muhammadu S.A.W
2025-07-11 21:00:46
17
abdoullminister2
abdoullautah :
No time to beg babana bamason a bata mana lokachi ….ko nawa muka bayar muna qarasawa kasuwa muke ninkawa😂😂
2025-07-11 05:41:10
27
user42160213153
Abu Al,ameen :
To Aimu Bamason Bata lokaci Kuma shi dan sanda dan uwan Karuwane shidai abashi yasani
2025-07-23 15:32:19
0
To see more videos from user @jikan_kande1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About