@ahmerdyags: Yawwa ina kan bakata jama’a Kyau Gadon Gidanku ne , ki fada da karfi yar uwa🥰❤️👌🏻🚀 #ahmerdy #narikice #fyp #newsong #trending #abarminke #trending #viralvideos
Ahmerdy
Region: NG
Friday 11 July 2025 20:22:46 GMT
Music
Download
Comments
Aisha Ibrahim :
Yellow 😭😭😭😭😭😭why yellow
2025-07-19 19:49:45
0
khady baby 💓 :
Dukk mai san wanan gayen yayi mini like 😂😂😂
2025-07-13 21:04:01
4
wudilawa :
Wai dai amman shi yayi wakar nan ko
2025-07-29 08:14:07
0
user88502683482740 :
Masha Allah Yayana ahmerdy kyau gadon gidan kune wlh kana mutukar burgeni
2025-07-11 22:34:37
12
zarameeh :
Kai ma ai gadon gidaku ne Wllhi masha Allah 👌👌👌❤️❤️❤️❤️❤️🥰🥰🥰🥰👑👑👑👑👑
2025-07-11 21:47:16
4
10:001🖤🥀 :
Kyau gadon gidan mu ne harda kai ma kyau gadon gidan ku neeee🥺🥺🥺
2025-07-11 20:26:19
8
deejerh :
Akan wannan wakar nayi following dinka💪, kasa du Mun Zama masu kyau🥰
2025-07-12 10:04:41
3
Prettyn hajiya :
Baka taba waka me dadin wannan ba
2025-07-17 12:55:49
0
Yusup bala minjibir :
wai wannan wacene a ina take kuma
2025-07-22 10:40:30
0
MOON 🌙 :
Kyau gadon gidan mu ne 🤪🤪🤪🤪
2025-07-12 06:08:02
8
Nussynazzy :
Masha Allah baba Ahmerdy wakar na ya tashi kaina 🥰Allah ya kara basira uba na🥰
2025-07-18 05:38:36
1
Aysha humairat🥰🥰 :
are you sure broth😍
2025-07-11 23:51:54
2
🦋eashat borno♥️ :
Sekukaji nafarara soyayya 😳
2025-07-14 19:52:21
0
Fatima ❤️🔐🌝 :
Sai kukaji buhari ya rasu 😩to Ana hada contributions sabida zuwar ma Iyalansa gaisuwa 😩
2025-07-13 17:48:04
3
ayshattt___3 :
Allah ya qara basira kawaii
2025-07-12 00:30:06
3
Rukeems :
Mu zawarawa Muna gdy da wannah wakar
2025-07-20 00:42:43
0
Queen-aisha-usman :
Dan Allah kayi remix din wakannan da Ado gwanja + any other artist that's good with rhythm and melody 🙏🏽
2025-07-14 15:09:49
1
user6263477278592 :
Kai ma ai gadon gidanku ne
2025-07-11 20:33:32
4
life of bature :
dan Allah ka fara isar mu fa
2025-07-11 21:49:35
2
Asmeey kamshi and fara :
fara Mai mugun dadi available sokoto
2025-07-16 13:35:09
0
Aisha Ibrahim Ahmed :
dan allah dagaske kake😂
2025-07-11 21:33:15
2
incomparable17 :
nima ina kan bakata kaidin babban gaye ne🥰💞👍
2025-07-11 22:13:47
4
🫦Chamsya🌸🤍 :
I love this guy 😻😻💞🫶🏼
2025-07-20 12:54:44
0
legend :
😂😂😂😂wawa Mai katon baki
2025-07-14 10:55:59
0
Unknown user😜 :
kana fada mana kai😂
2025-07-11 20:27:41
2
To see more videos from user @ahmerdyags, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.