@your_health4you_: Mata kuzo muyi sirri. Scrubs @Marins_Medicals #arewa__tiktok #LearnOnTikTok #hausatiktok #tiktokcreator #healthylifestyle #arewa

Dr ZH Nasiha
Dr ZH Nasiha
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 11 July 2025 20:58:05 GMT
534703
24969
962
2974

Music

Download

Comments

assadiq001
Sadeeq :
Har zan wuce danaji kince na mata ne saina tsaya😂😂
2025-07-12 00:26:18
210
ammaa.shuwa
Amma shuwa :
wannan damu ake en Maiduguri 🤣
2025-07-12 07:06:38
54
adamumudi0
Mudi Adamu :
Aikuwa dole sai na tsaya tunda kikace mu wuce
2025-07-15 10:49:15
0
sadiyakasim169
sadiya sdy :
alhamdulillah shiya ko magani bana Sha inba ze ciba ya barshi😌😌😌😌
2025-07-12 18:32:50
28
mrsmajidadi
Mrs majidadi :
Duk dan rijalu mukeyi, unfortunately mijina ko paracetamol bantaba gani yasha akaina ba😭
2025-07-12 11:34:23
71
mrs.adam09
Mrs Adam :
please sis wai sai inji mutane na cewa idan mace yatsanta ya shiga gabanta a bude take
2025-07-12 01:00:58
10
addarh_mee
@Addarh_mee :
Mashallah Allah Sai dke Dr. Dan Allah Wanda yasan yqaru d karantarwan Dr ymun liking
2025-07-13 07:07:25
20
_amsy_duhu
Amsy_duhu :
Wai mata ina kukabar Kegel exercise domin matsi?🤔
2025-07-14 10:37:42
5
hauwaubaiwarallah
Innocent Hauwa'u :
Dr god bless u ni dai shegun mazan mu nayanzun Nan Banga dalilin da zaisa injawa kaina matsala akansu, ba abinda zakiyi ki burge miji wlh nikam ko sunan maganan mata banson ji
2025-07-12 09:00:24
33
shes_ashuu
shes_ashuu :
Tell them o lafiyarki comes first, namiji duk abunda kk yi idan yaso aure sai yyi muna godiya Doctor
2025-07-12 06:48:15
136
nickydabarbie4
nickydabarbie4 :
dan allah where did you get ur scrub ??
2025-07-12 10:04:53
2
khadeejaaliyu3
deejah momcy :
in sha allah nadina in ya Hau yaji ba Dadi ya Sauka Kawai🤪
2025-07-12 17:50:26
14
meenahimam0
Meenah Imam :
tab walh sai sun kalla indai rijalu ne😂🤣
2025-07-12 07:56:49
14
muhdsadiegmail.com
[email protected] :
wllh sena gani
2025-07-12 20:46:19
1
ameerakitchenandmore5
AMEERA'S KITCHEN & MORE 👩‍🍳 :
Allah dai yayimiki albarka aure zanyi kwananna insha allah bazanyiba ko ambabi
2025-07-11 22:20:57
35
algaita60
AGT1 :
babu inda zanje sai nakalla tass🤣🤣
2025-07-12 13:52:45
3
khadijah.salisu.ma
khadijah salisu mansur :
Assalamu alaikum dr dan Allah feminile da mata Ke tsarki dashi yana bama mata mastala?
2025-07-12 22:37:55
1
ayesher.bello
💕💕 :
Well too much of everything is bad it’s not bad to sit akan hayaki but pls once in a while 🥰✌️
2025-07-12 00:34:15
8
nocase054
Nocase121 :
Cikin Girmamawa Dr wlh Saimun kalla 😳
2025-07-12 01:10:19
15
tallyfatty2
tallyfatty2(tally) :
Kegel exercise is the best
2025-07-12 14:59:00
8
cuteshaheedert1
Yar gaterh🫂🤍🌝💫❤️ :
kai sis Allah yasakamiki da gidan aljanna mungode sosai Dan Allah yan uwa sai mu kiyayye
2025-07-14 16:21:26
0
sapeenascuisine0
sapeenascuisine0 :
Allah y gama halitta ba wata Katuwa da zata ja da ikon Allah 😂😂
2025-07-12 06:16:59
12
maman.aayaan
Oum Aayaan luxury wears & more :
sai kukaji sadiya haruna ta sake aure 😂
2025-07-12 07:04:34
2
rahmatou677
Tasty_layers :
Dan Allah menene maganin Matsi na asibiti pls maaa🤲🏻🥺
2025-07-11 21:36:23
9
muhammadrantan
Muhammad Abdullahi Rantan :
ba inda zamuje sai munji komai😂😂😂
2025-07-11 22:56:05
7
To see more videos from user @your_health4you_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About