@arewaball: YANZU NA GANE..... #football #psg #halamadrid #clubworldcup #arewaball

Arewa ball
Arewa ball
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 12 July 2025 10:58:44 GMT
143747
13196
500
155

Music

Download

Comments

abdulrazaq.musa07
Abdulrazaq Musa :
commander ne ba arda guler ba
2025-07-16 19:40:55
0
u.abbahty_8
Abbahty :
Rodger yana tsakiya domin koyon dribbling 😂😂
2025-07-12 12:43:14
67
deeni_omar
GhostGent_ :
gonzalo neh ba Asencio bah. sannan kuma wanchan Valverde neh ba guler ba. ashe bakama san ball ba ashe mtsewwww🤦🏼‍♂️
2025-07-12 14:44:41
5
abdourazaksaadou4
0990277999 :
wana Gonzalez Garcia 30
2025-07-16 20:23:35
0
aslowdesauc33
Abdul_Rahman :
Valvarde ne ba arder guler bane kuma wannan ba acencio bane gonzalo ne 30 jersey 💯
2025-07-12 14:38:24
1
autanhajiya2
autan hajiya 🥰 :
rudiger bayama unguwar ai 😂😂
2025-07-13 20:26:38
1
hasmar439
Hasmar :
Kuje ku duba goal din da Fabian Ruiz yaci zaku gane Valverde ne. Kuna musu babu evidence.
2025-07-12 19:31:06
2
s_abba_marwan
sulaimanabbamarwan :
kai wlh cin Madrid Yanzu aka fara muma yan man united aka muka ringa gani muna wannan tambayar🤣😅
2025-07-12 11:28:25
4
abba9642
SIR__MUH'D💦✨🌺 :
Imagine ace AM yadawo CB saboda poor defense da mukedashi, sannan wannan Gonzalo neh ba asencio ba.... Gaskiya da zuwan yaron nan HUIJSEN har ya kwacewa rudiger da asencio wurin su🤧
2025-07-13 08:13:30
0
muhammad.ibrahim98450
Muhammad Ibrahim :
ZUWAN MBAPPE ASARANE A MADRID WLH
2025-07-12 23:02:15
3
umar6001siddan
Umar Ahmad Siddan :
Wallahi Kuwa
2025-07-16 15:38:23
0
s_boy12
sboymatashi :
wannan Gonzalo ne, sannan asencio yayi mistake a Baya, shidama arder yana zuwa karɓo ball daga defenders like defencing midfield shine yasaka kagansa a wajen Domin mistake ne ba kwanta ba, mtss
2025-07-14 06:08:38
0
sadeeq9294770583610
SADIQ :
Wannan gonzalo ne sbd ranan final din asencio black boot ya saka ranan
2025-07-13 21:06:04
1
im_cerdeeq
Cerdeeq :
That’s not Asensio, it’s Garcia
2025-07-12 23:30:53
9
captteekae
Captteekae :
that's Gonzalo bro. nd mind you anybody can be in any position wen dy score a goal it happens, it might be a corner kick nd mayb the defenders went out to nod nd d opposition take a counter run... so all dis things happen, if dey win u stop pointing fingers at one player besides PSG are wey good dy are in dre prime....lokacin su ne
2025-07-13 09:43:49
0
surajneh8
baddest :
ba raul asencio neba shine ya missing ball din a cikin 18 aka dauka
2025-07-13 22:21:34
0
uspecial18
Special :
to mene ruwan mu mudai munsan anci jakai kawai 🤣🤣
2025-07-12 15:19:31
2
abdussamad113150
Abdussamad :
kunce raul asensio yafi pau cubarci
2025-07-13 06:19:43
2
zahraddeenabdullahi1
Maldini :
Kai Mai jesi number 30 ne wannan fa
2025-07-13 11:35:53
0
alwasilaannaim222
alwasilaannaim222 :
valverde ne wancan kuma wannan ba asencio bane shi wannan Gonzalo Garcia ne
2025-07-14 05:12:40
0
ismael633608
Sma'l 11 :
wllh nima nayi wannan analysis ɗin kawai magana ne banyi akiba amma duka bala balan da'aka cimu lefin CB dimmu ne
2025-07-14 19:21:51
0
mohdsirajotanko
Mstanko :
ARDA GULER NE DUK WANDA BAI YARDA BA YAJE YA SAKE KALLON KWALLON.
2025-07-13 10:18:22
0
s.manprintingco
S.MAN :
ai dukkan su bamu son su wlh sutafi da Asensio da Shi Rudiger
2025-07-13 10:45:20
0
ahmedpantami
Ahmedpantami :
ai Asencio da Rudiger nasha yin magana akansu, suna barin role nasu sutafi abinda bai shafesu ba, zamanin su Ramos akwai masu basu back up kuma sunada stamina da zasuje sudawo amma wayannan ai shirmene
2025-07-13 16:43:04
0
abibson1
Abi/2G :
shrme kawai kuma ba kwace ball din sukayi bane dole baza asamesu awajan ba ai
2025-07-13 11:58:53
0
To see more videos from user @arewaball, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About