Jama'a kunji former president dinmu Buhari ya rasu😭😭
2025-07-13 16:28:34
14
عائشة مصطفي 🌹😻 :
Toh watafa ta bayyana kodai kanwar women leader ce??😂❤️
2025-07-14 12:25:56
8
SALMA 🦋🫂💫🔥 :
bar dan duniya wlh mun dade da bokare wa😂
2025-07-13 08:37:48
8
shamakee699 :
wai yanzu na saka status wai sau keshi nace kamarya 🙄
2025-07-15 00:21:02
4
Ayshatou Alqaly :
Mun bokare yanzu kuma mun bijire😂
2025-07-21 20:26:45
2
King Smart 🤴 :
Ikon Allah yau ga wasu anaso a turasu susaki reshe su kama iska 😂 Mukan alamun safiya tin daga dare muke ganewa.! 😌 tun a waje yarinya bataji maganar kaba taya touhm tayaya zataji bayan ka aurota 🥲 Kawai dai maganin kar ayi kar a soma idan haryarinya batajin umarninmu tun a waje wlh ko aurotama bazamuyi ba.! gari da waya maye baicin kai nai.🤨
2025-07-20 23:44:29
3
Official _mima :
Ni kam bazan bijire bah zanbi umarnin dan aljannah 🤭😌
2025-07-17 12:53:49
0
Bawan :
Kash ba halin saving 😅
2025-07-13 00:09:45
1
mohammadumar :
kina da kyen idanuwa domin filter ma yakara miki kyau@
2025-07-13 00:20:43
2
Ashner :
Wlh kam Bbu wannn dalili da Ina gidan mu Baka Aure ni ba zaka dinga min dokuki
2025-07-13 22:00:50
0
baiwar Allah ❤️💝 :
nacha wannan wahalar amma yanzu na bijire😅
2025-07-15 14:51:21
1
🤍🦋His favorite 🦋🕊️ :
saidake ramlat tamu ta gargajiya yar kunar bakin wake
2025-07-13 09:19:40
2
biinta fashion :
Gaskiya mubijire kam🤣
2025-07-13 06:03:37
2
Nusayvarh :
Wlh idan nasaka story yana cewa nake cirewa
2025-07-18 10:15:23
2
To see more videos from user @1amlate, please go to the Tikwm
homepage.