@mgombe55:

M gombe beauty❤❤
M gombe beauty❤❤
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 13 July 2025 07:43:44 GMT
352398
33929
5118
4815

Music

Download

Comments

user9619347438366
baba Abu :
duk wanda yagane wannan gaskiya take fada yamin like dan Allah 😊
2025-07-13 12:36:41
1287
rim6349
Rim :
kinchi uwarki kema ubanki shegiya yar hassada,wankin uwarki da ubanki??baza ayiba,kunje kuna auren mugayen maza suna bautar daku
2025-07-14 05:18:34
21
marhajialkasom01
marhadji alka 🇳🇪🇳🇪💪 :
wannan gaskiyane 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
2025-07-20 17:05:49
1
s.one333
S_ONE 💎💎 :
Wanda yaji dadin maganan da tayi yamin likee 😂😂😂
2025-07-14 11:48:36
88
asmauibrahim874
Asma'u Ibrahim Muhammad :
wllh tun 2017 nakewa mijina wanki kuma bazan Daina bah harsai nakoma ga Allah dazuma na gama jidar ruwan sama na wankin gobe Allah ya bamu Lada 🙏
2025-07-13 19:30:15
1000
albarnawi1111
n y c :
duk wanda yayarda da magananta yamin like
2025-07-14 08:13:15
23
sisterzee1
maigishirifamilies👩‍❤️‍👩 :
wannan yarinyar yar Bala'i ce🤣Kai ku dannamin like🤣
2025-07-13 11:40:09
692
nagazaramaiwaka
NA GAZARA 💯 :
baiwar Allah Allah yaimiki albarka Allah ya baki miji na gari Allah yarabiki da iyayenki lpy
2025-07-13 09:25:22
379
user567403612680
dan 24 tahoua :
Macha Allah yayata hajiyata dnuiya sai allah 🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-21 10:48:08
1
ummu.lukman
ummu lukman :
ya ubangiji Allah kasamuyi ido Biyu da Manzan Allah s a w Ameen ya Allah ❤️❤️❤️
2025-07-13 13:18:00
28
rahamcy73
Rahmatullah🥰 :
😂 Allah na tuba yo miye Pizza ma, kayan flour, wllh gwara tuwan dawa
2025-07-13 12:52:37
14
abdulgwagwa6
Abdulgwagwa :
Allah yayimaki albarka yakuma karamaki basira,,duk diyan shaggune karuwan banza,,aedama basusan allah ba basusan dokokinsaba jahilan banza karuwae
2025-07-19 14:20:57
5
user6542983398040
halidubu banayarwa :
kekuma yar mecece kema ballagazace kina neman suna da zagin wasu yar wahala
2025-07-13 19:44:14
29
ibrahimsadiqaliyu
ibrahimsadiqaliyu🇳🇬 :
Allah yaymiki albarka Allah ya qara matsayi🥰
2025-07-20 10:22:29
5
_hibbahsanii_
_hibbahsanii_ :
Yar bariki ce xata koyawa matar aure xaman aure😂😂😂😂🤣 Wlh sister da gaskiyarki😂😂😂😂😂
2025-07-13 19:20:07
52
abubakarmamu4002
Abubakarmamu400 :
allah yayiwa rayiwarki albarka yar uwata bantaba ganin irinkiba wlh allah ya albarkaci rayiwarki💕💕💕
2025-07-13 11:33:17
9
hamisuidris836
Hamisu Idris :
Duk wanda yaji daɗin abin data faɗa yaimin like
2025-07-15 15:48:17
16
rashidaadamu251
Rashida Adamu :
shekara goma sha biyar ninake wanke masa kaya Na goge nafesa turare kuma bb ranar denawa
2025-07-13 21:03:23
74
aeeshatahmad3
Aeeshat :
wlh kuwa gaskiya Kika fadan wlh🥰Ni budurwace Aman wlh ninakee marh babanarh da mamanarh wankii wlh yanxun nagamarh🥰
2025-07-13 11:25:40
104
houseofspices6
House of spices :
Wlh ko acikin en film yaran talakawan cikinsu sunfi iskanci🤣🤣🤣
2025-07-14 14:40:13
9
hannysuu
Hannah 🫅 ✨ :
Wai halakakku 😂
2025-07-13 22:35:22
45
user5161816810800jannat
جنت :
Allah sarki har gobe ni nakewa mijina wanki sbd a gd haka naga ummana nayi kuma ba talauci bane sbd baya so ma amma ni nake hanashi ay kyautatawace
2025-07-13 15:17:22
204
.habsong
Habibullah :
gaskiya kina da Hankali sosai Allah ya biyaki🙏
2025-07-13 21:52:49
31
xadan.bash
baban musty :
Allah ya albarkaci rayuwa
2025-07-21 07:55:27
1
nasirsaad45
nasirsaad737 :
Allah yayi miki albarka kuma yasa albarka a cikin kasuwarki.
2025-07-13 20:12:55
15
To see more videos from user @mgombe55, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About