Wanda yake wa Buhari fatan samun Aljanna mu hadu a nan😭💔Allah ya sa ka huta Baba😭💔Allahu Akbar😭😭😭😭
2025-07-13 20:57:18
223
Ayush :
you will never understood how leadership is untill you try it and that's wen you will understand what they are going through...may his gentle soul rest in perfect peace we miss you Baba buhari,we forgives you and we also ask for Ur forgiveness...and seek for Allah forgiveness.....only almighty knows who is right between us...😭💔
2025-07-13 21:44:22
53
buhari :
them no allow me enter heaven
2025-07-14 23:20:06
0
fancy Baby ♥️🥀💍🔐 :
Allah ya mai Rahama nema yau wanda zan aura yarasu 😭 dan allah kumai adu’a al Ameen ya tafi yabarne 😭
2025-07-13 20:07:35
18
ABIDA :
wlh yadade yanajin jikifa Allah yasa ya huta 😭😭😭
2025-07-13 18:31:27
45
fateema mai ahu :
Allah ya sa ya tarar da jinainan bayin allah daya kashe a gabansa
2025-07-13 22:07:37
1
meenarht Aleeyu :
Allah ya jikan sa da sauran musulmai baki daya
2025-07-13 19:40:48
12
maryamk.d6 :
Allah yakara nauyin kasa🙏🙏🙏🙏
2025-07-13 20:36:16
1
momsyy :
Allah hu Akbar Allah yajikanka yasa aljannace makoma tare dadukkan musulmai baki daya
2025-07-14 09:15:25
1
NAFISA💎 :
😭😭🥺Baba Ya Allah😭Allah ya maka Rahama baba Allah yasa kana aljannah Allah yasa kabarinka ya fiye maka gidanka Allah ya baka farin ciki a kabarin ka baba😭Ya Allah ka kula da Baba Buhari 😭
2025-07-14 08:19:21
3
Saleh Usman :
🤣🤣🤣🤣Allah yagàfarta mata
2025-07-13 19:24:04
4
NAZIFI TIJJANI LIMAN :
Baba Buhari Allah Ya gafarta maka Ya kuma kyautata makwancin ka Yasa Aljannah ce makomar Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲💔😭
2025-07-13 21:01:07
8
EMIRATE-CLOTHEN :
Na ari bakin yan Nigeria munyafe maka🥺💔
2025-07-13 23:24:42
4
ishaqharuna90 :
Allah yakara jaddada rahama yasa mutuwa hutu ne
2025-07-14 00:03:22
3
Fateemarh 🦋💙👩🦰 :
Allah sarki shikenan fa rayuwar 😢allah yajikan sa 😭
2025-07-13 21:00:59
5
ambuba's collection and more :
Allah yagafarta masa muna masa kyakyawan fata insha Allah
2025-07-13 19:21:12
6
His mar, atussiliha 🥰😊✅ :
Allah ya jikinsa da rahama Allah yasa mutuwa hutuce a gareshi
2025-07-13 20:25:14
6
saminuabubakar762 :
Allah yagafartama baba buhari
2025-07-14 07:41:20
2
M s Yabal :
ALLAH YA GAFARTA MAKA BABA ALLAH YASA ALJANNACE MAKOMARKA WLH NA YAFE MAKA BABA😭
2025-07-13 21:01:09
3
Habibu :
may Allah grant him highest level of jannah 🙏🙏🙏
2025-07-13 22:34:04
2
Maryam Umar :
Allah ya maka rahama Baba, Allah yayi yafe maka, Allah ya maka gafara, Allah ya baka Aljannatul firdaus💔
2025-07-14 13:32:08
1
Mrs_muhammed🥀❤️🔒 :
Allahu Akbar Allah ya jikanshe da rahama 🤲🤲😢😢😢
2025-07-14 20:43:16
1
Eetz hydar ENG :
ALLAH yayi masa rahama
2025-07-13 19:26:52
3
Baby🩸🦋 :
Allah ya kyautata namu karshe 😭 Allah ya masa rahama 😭😭
2025-07-13 19:53:06
2
simply_bimbim1 :
May Allah forgive his shortcomings
2025-07-14 06:24:01
1
To see more videos from user @mayen_lyrics, please go to the Tikwm
homepage.