ubangiji Allah ya jinkanshi da rahama 🤲🤲 ubangiji Allah ya haskaka makwanchin sa dama sauran musulmai Baki daya 🤲🤲 tabbass munyi Ras
2025-07-14 23:19:57
0
Mar'atussaliha :
Innalillahi wa'innailarrajiun😭😭😭
Amadadina da daukacin 'yan Nigeria 🇳🇬 Muna Miko sakon ta'aziyya
🤲Allah yajiqan baba Allah yasa Yana aljannah, Dan Allah kuce Amin👏😭😭😭
2025-07-14 12:37:01
2
Last Girl 💝✅ :
har ya zama mamaci 😭😭😭inna lillahi wa innah ilaihi rajiun 😭😭rayuwar duniya is nothing 😭😭 kamar yau akace buhari yaci za6e.. gashi yanzu ance ya yarasu😭😭😭 Allah ya bamu iKon gamawa da duniya lfy 👏👏👏👏😭😭
2025-07-13 21:15:40
19
SAWABA SCENT✨🌻 :
Ya kashe mana malamai, ya kashe mana iyaye, ya kashe mana yayye, ya kashe mana qanne, ya kashe mana yan uwa, ya kashe mana masoya da abokanan ariziqi. Wallahi har abada bazamu manta ba kuma bazamu taba yafe masa ba. ALLAH YASA YA GIRBI ABUNDA YA SHUKA.
2025-07-14 00:06:09
4
bashir__saad :
Duk wanda ya yafewa mai yamin like🙏
2025-07-13 22:41:21
41
safina Idris ja'eh ❤️ :
wannan gaskiya ne 🥹😭 Allah ubangiji ya jaddada rahamarsa a gareshi Da Namu iyayen baki daya in tamu tazo Allah kasa mu cika Da Imani amiiin ya Hayyu ya Qayyum 🥹😭🤲🙏
2025-07-14 08:35:14
2
Jamila Umar Nagudu :
Ameen ya Allah 🙏🏻
2025-07-14 19:01:10
0
Buharimaster22 :
Allah ya jikansa da rahama
2025-07-14 09:32:01
4
Princess-ruky beby🌹💫❤️ :
Allah yasa mutuwa Hutu ne agareshi intamu tazo yasa mucika da Imani 🙏🙏
2025-07-13 22:56:40
33
🎀.princess susu.🎀? :
Allah kayimasa rahama😭😭😭💔
2025-07-13 20:13:46
28
Aminu Musa @546 :
Allah ya jikanshi da Rahma yasa aljannatul firdausi tazama makomarshi Kuma ya inganta bayansa ya karemasa zuri'ansa
2025-07-13 22:02:02
2
MATASA MU NEMI KUDI :
kawai ku gyara taku goben sabida gudun mugun karshe Allah yamasa rahama abinda kuma yayiwa sauran jama a kuma Allah yamasa
2025-07-13 23:24:46
1
ahmadibrahim4252 :
Allah yagafartamashi
2025-07-13 23:29:56
5
MUH'D~SANI~MAIDUGURI :
ubanku uban yan siyasa nigeria 🇳🇬 de😂
2025-07-14 07:49:45
5
Adamu Araggai 11 :
Allah Yasa Mutuwa Hutu Ne
2025-07-13 23:55:57
6
Maryamah :
with due respect sir, gsky ba ya son talaka. amma ni dai na yafe masa Allah ya yafe mana baki daya🙏
2025-07-13 23:10:44
3
Harees Sunkani :
:Allah yafe masa kurakuran sa Allah yasa aljanna Firdausi ce makomar sa in tamu tazo Allah yasa mucika da kyau da imani 🤲🥺
2025-07-14 10:14:40
1
ummulkhair_collection1 :
Allah ka yafe masa Allah ka yafe masa Allah ka yafe masa😭Allah ka yafe masa 😭Allah ka yafe masa😭😭
2025-07-13 20:05:03
12
Maijamaa's glamour :
Jikina yayi sanyi da naji governor ya kira Baba Buhari gawa 😭😭😭Allah ya yafe mashi dükkan kura-kuran sa ya bamu guzirin tarar da su na alkhairi 🙏🏻 Wlh jamaa muji tsoran Allah😭
2025-07-14 06:06:39
38
khadija :
Allah ya jikansa da rahama 😭😭😭🤲🤲🤲
2025-07-14 10:44:03
0
sagir Ibrahim :
Allah ya mai rahama
2025-07-13 20:11:46
7
Ismail Kabeer :
Allah ya jikansa da rahma 🤲
2025-07-13 19:16:55
6
Yusuf Casano👌 :
karya ne
2025-07-14 21:49:34
0
To see more videos from user @dclhausa, please go to the Tikwm
homepage.