Dan Allah ku tayani adu'a, Alhakin tsohuwar budurwata ya fara bibiyata🙏😭
2025-07-14 15:10:06
6
lolitaaaaaaaaa2 :
Allah ya karawa mallam lafiya 😂💃🏻💃🏻
2025-07-16 17:29:52
0
ام الامين و فوزان :
na samu majingina ko a gaban Allah
2025-07-14 10:52:05
113
Maryam mustapha :
kaji kanemai ilmin addini kafin kazo kace zakazo kaimana fatawa jahilli kawai wato kana nuna Allah bai isabakenan wlh dama uwarka asarar cikin ka tai zaifi sabida iri irinko ku kuke kawo barna duniya
2025-07-14 06:11:08
21
Ummiesglam🥹❤️💍 🦋 :
Dole mama na taji saboda adena hanani bleaching 🥹😂🙌
2025-07-15 18:20:54
11
queen 👑 sadiya :
alhamdulillah nasami hujja ko a wajen Allah
2025-07-14 15:07:53
5
Ustaz Maruf :
Wannan malamin Bid'a ne ko?
Domin sunada katobara dayawa 😂😂😂
2025-07-14 12:09:24
8
fadeela z goje :
Allah yakara daukaka 🤣🤣🤣🤣anayi muna jin dadi
2025-07-15 23:26:49
0
Khadija hayko 2 :
Shikenan yanzu zanje ibo road aimin allura ahadamin mai dama hujja nk nema😂😂
2025-07-14 12:20:50
24
Engr. Aliyyu :
Kaji tsoron Allah oga 😂💔
2025-07-15 00:30:02
6
Teemarh henna kauru 🌿 :
ya Allah kabani Addmission
2025-07-16 11:56:03
3
maryamlawan585 :
kai mallam kaji tsoron Allah
2025-07-14 06:08:37
15
abdoulaye lawali :
wannan fatawa ban gamsu da ita ba, taya za ayi mutun ya canza halitarda allah ya masa, kuma ka ce daidai
2025-07-14 09:20:24
9
Bakatsine :
Allah tsine uwar mai karya kuce Ameen
2025-07-14 12:31:04
19
saniaminubalarabe :
Shi fa Malam ya san dama likita zai tabbatar ma ka abin zai cutar da kai shiyasa ya tura ka gurin likita 😅
2025-07-14 13:12:55
8
Daddy DK :
magana ya kare da yace bata fata 😂😂😂
2025-07-14 12:28:33
9
Pretty Humaira :
kwanan nan za'a kasa gane ni🤣🤣🤣
2025-07-14 11:30:48
4
Smarty Golden voice🥰🥱 :
tap aikoyau kasuwazatayi bakuwa😳😳
2025-07-14 06:52:52
5
beelalgy243 :
Wanda yaji dadin Abinda mlm yafada
yamin like
2025-07-14 13:17:13
17
محبه إبنت شيح :
Wanda ya yarda malaminnan ne likes yake yamin like😂
2025-07-15 21:38:37
9
Nasir Technology :
Kaji hauka dan sahabban annabi sunyi ?
2025-07-14 07:31:22
6
Spicy Spoon :
Kaji fatawar manya 😂😂🤣🤣🤣🤣
2025-07-14 11:32:41
6
user7588519999568 :
Gaskiya wannam ba malamibane
2025-07-14 14:17:39
1
Queen Ruky 🥰😘💔💞 :
😅😂😅😅😂 tap wayaga zanfara bleaching😂😅🤣 💃💃💃 koh a lahira najingina dakai 🤣😅😂
2025-07-14 14:44:30
5
To see more videos from user @mafita.ga.mata, please go to the Tikwm
homepage.