@_aisha_ambitious: I say what I say😊, you don’t have to BEG. I don’t want problems, I want peace ✌️ ☮️ ❤️

Aisha-ambitious
Aisha-ambitious
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 July 2025 09:03:32 GMT
126002
16518
398
314

Music

Download

Comments

onshow_019
Onshow ❤️🦋 :
Allah yasa su dauka Kam tunda na fara soyayya har zuwa yau wllh katin 100 ban taba roka daga saurayi ba and this made me proud 🥰
2025-07-15 09:34:21
131
princenamasoya123
PRINCE ANAS NAMASOYA🤴 :
Allah yasa budurwa ta taji wannan shawarar 😅😂
2025-07-15 23:00:18
12
ayushtouch
Ayush✨ :
Wannan shawaran yafi ko wani shawarama ai inda masu rokon zasubi Kuma Wallahi da sun nemawa kansu mutunci
2025-07-16 17:48:10
1
ya_sheikh_60
Shehi Auwal :
wllh ina mugun son budurwa ta amma idan ta tashi tambaya na kudade saenaji kamar na hakura saboda batajin kunyar tambaya kuma sae anbata
2025-07-15 10:54:36
13
faridabashir370
Farida Bashir370 :
kice dai Kar muyi saurayin munfi ganewa😂
2025-07-16 00:04:37
10
hassan.najib.jibre
Hassan najib jibreen :
amma kuma kuna yihara kwatsam zakaji tace maka ankusa bikin kawarta kuma yanzu kudin ankon nakeso nakaimata kinga kwam wlh tajefa maka Wasa I'd ka iya allanka sai ka wanke
2025-07-17 06:52:10
1
usmanyarima219
Usman Yarima219 :
:Majority yan,matan yanzin banbancin su da Almajira robace kawai 😂😂😂
2025-07-16 07:56:41
7
jalaluddieyn
Jalaluddieeyn :
idan ta tambaya inada hali I'll give her kawai idan babu kuma sai tayi haquri Allah ya kawo that's it!
2025-07-16 04:48:51
5
masudyahaya192
masud Jr. :
request for request wisely u get it, so respect your self my sis before boyfriend respect u
2025-07-17 20:02:17
0
raiyanu.rabiu0
Raiyanu Rabiu :
wlh bazasu iyaba indai matan yanxun ne roba ne kawai banbancinsu da almajirai
2025-07-15 10:56:32
2
el_muminingabdo
Al_muminingabdo👑👑 :
i respect does kind of girl 🫡 wllh
2025-07-16 03:15:52
6
likitanso0
🥰LIKITAN💝 ❤️‍🔥SO💘 :
wllh baza su iya bari ba dole sai sunyi yau na hadu da yarinya amjima ta kirani tana tabbaya na 5k😂😂😂
2025-07-17 08:53:46
0
yunusa_hamza
SIKIBO__01 :
Nice one motivational speaker
2025-07-15 09:06:24
4
itz_mr_lonely
Itz_mr_lonely 🇳🇬🕊️🇳🇬 :
Nice Advice 👌 I wish zasu iya anfani da shawaranki kodan Kare daraja da mutuncin su a idon mazan, but da kaman wuya su iya saboda rashin godiyan Allah Daka abinda suke samu daka iyayen su da yan uwansu 💔
2025-07-16 17:29:21
0
snazir723
Sadiq nazir :
So proud of my babe🥺 she never ask and even if i offer we argue alot bfr she accept.
2025-07-15 23:18:56
1
herpeez_
Herpeez🔫 :
yes sister kin birgeni dole yayi respect dinki,nima budurwana bata taba rokona ba kuma shiyasa nake kyauta ta mata
2025-07-15 13:26:24
4
realalameenjgwale1
Alameen j Gwale :
GOOD ADVICE
2025-07-15 11:21:51
0
etzibrazzy
DON KHALID :
Majority yan,matan yanzin banbancin su da Almajira robace kawai 😂😂😂
2025-07-15 11:55:31
16
isahgarba961
isahgarba961 :
they won't understand,let's them face the outcome.
2025-07-15 10:49:57
4
riamerhluv
Cutiee_riamerh❤️‍🔥🥀 :
yes of course
2025-07-17 11:56:37
1
hassanyahaya40
hassanyahaya40 :
They won't understand
2025-07-15 09:09:15
0
user1652460637050
yunusa Usman ❤️🥰 :
barsu sister sucigaba da roqonnamu wallahi bazamuzauna lapiya da duk mai roqona kudiba
2025-07-16 08:58:11
0
zazamoney1027
Zazamoney :
Na fara soyayya kwanan nan. Kuma na yarda da budurwata daban che dana kowa🥰❤️
2025-07-16 08:33:57
2
sharieeyy
💜 Sharieey 💜 :
wlh saurayi 4 nayii amma wlh babu wanda na ta6a rokaa course ganin nikeyi Girmana ya zube,kuma babu wanda yata6a kyatatamun😌amma wlh banta6a roka b👌
2025-07-15 21:33:47
1
sulaimanlegend
me Darajah :
Abanza Kuma Wallahi saita roka
2025-07-15 14:26:28
2
To see more videos from user @_aisha_ambitious, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About