Hmmmm saura Kai kaima wakilin sane ae zamu hadu ne
2025-07-16 10:29:28
0
akibson :
❤️🍯:: Daga Villa Sai Daura.
Daga Daura Sai Kaduna.
Daga Kaduna Sai London.
Daga London Sai Aljanna Insha Allah
2025-07-15 20:22:01
142
Economic :
Wallahi nafi Jin mutuwar diago jota akan ta buhari
2025-07-15 19:59:37
21
Oum SadeeQ Couture :
Baba buhari yasha wahala aduniya Allah yasa ya huta a lahira
2025-07-15 14:40:24
563
Madamm Officer 👮♀️ :
Innalillahi wa inna’ilaihirraj’un ke duniya 😭Wanda yake wa Buhari fatan samun Aljanna mu hadu a nan😭💔Allah ya sa ka huta Baba😭💔Allahu Akbar😭😭😭😭
Duk wanda kuma ya yafe masa ya dannamin like 👍 😭😭
2025-07-15 15:25:42
152
Abba0894 :
fantami ai matsiyaci ne dan iska ba an sallame ka ba
2025-07-15 17:29:51
5
Kainuwa dashin Allah :
Allah sarki rayuwa Allah yaymasa rahma y allah 🙏🙏
2025-07-15 23:41:17
0
ummmy51 :
Har yanzu kukan rashin Baba Buhari nake,Naji Mutuwar nan, Allah ya jikan ka yasa Aljannah ce Makomar ka
2025-07-16 11:38:44
7
samirasani292 :
DUK Wanda ya yafe mai Allah yasa ya gama da iyayan sa lafiya
2025-07-15 15:23:24
36
Shamsumumarjega :
Duk wani malamin addini Kada Allah yasa ko a mafarki na zageshi
2025-07-15 14:23:35
85
user Abdullahi yauri :
duk Wanda yayafema buhari yamin liking
2025-07-16 20:01:13
1
Dr. sambo :
Allah ya jikanka da rahma baba😢
2025-07-16 05:18:46
5
yar 💎gold 💕🥇 :
muyi wa annabi salati 🙏🙏🙏
2025-07-15 18:32:43
19
Meenart 🌹🥀❤️ :
Tabbas Yaran sa suna da tarbiya ni shaida ce wlh
2025-07-15 13:33:29
229
Yusuf Ibrahim Lawal :
Malam yafadi abinda yasani Kuma yace Har gaban Allah ze iya bada wannn sheda Allah ya jikan baba buhari
2025-07-15 15:17:32
53
Abdullahi lafani :
duk wanda yasan ya yafe masa yamin likes
2025-07-16 12:35:13
16
maman_najima :
Allah yasadashi da annabin rahama
2025-07-16 18:57:30
1
Al ameen🧔🏻♂️ :
Kaji magan cikin ilimi da nutsuwa Allah y Kara lfy prof Allah y Kara lfy kuma Allah ya jikan Baba Buhari 🤲