@samha_m_inuwa: Da sunan Allah mabuwayin da bashi da majibinci,muke gabatar muku da teaser sabon video din waka mai Suna KEWA GOBE da misalin karfe 8:00pm A YouTube channel M Zakir Niger tv Samha M Inuwa tv M Zakir Niger Starring @samha_m_inuwa “KEWA” VIDEO PRODUCTION Alhaji editer MUSIC/MASTERING M Zakir Niger Shamsiyar Sadi COSTUMES DESIGN Baba Ranjit CO. PRODUCER: samha_m_inuwa Locations manager Chizo baba D.O.P Daddy Tonny DIRECTED BY AE Alhaji editer

Samha_m_inuwa
Samha_m_inuwa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 July 2025 14:15:01 GMT
251756
26330
782
742

Music

Download

Comments

classsicguy
classsicguy :
Ke da anyi waqa tafara trending seki kwashi jiki kije ki yi video min gaji dallah 🙄
2025-07-15 15:33:11
39
mrs_sugar40
Mrs sugar ❤️‍🔥 :
wallahi baki taba video daya burgeni irin wanan bah Kai masha Allah 🥰🥰one love samha ❤️
2025-07-15 15:10:36
48
seydouhamza586
Mrs.Hamza :
dan allah ku taimaka ku tayani yadawa kanwata tce ta bata tunji tanada iska mai sata fita ne dan allah ku chiga count dina ku tayani yadawa dan alfarm
2025-07-16 21:17:15
0
user1882994046862
maizare's collection 🛒🛍️ :
duk wanda yace bakiyi kyau ba shegiyar ce wllh🤣
2025-07-15 18:50:11
13
ukhadee
princess xeeyta :
tayi kyau wallahi
2025-07-16 16:36:13
1
tima.ilka
Tima Ilka :
Gaskiya banyi tunanin vision nan a haka da kun dokai director da kun yaba min kun biyani🙌🏽🇳🇪
2025-07-17 09:45:15
0
faisalidris2023
faisal idris :
du wanda yane a.shagon zoom akai mata mekup yimin like
2025-07-17 09:00:02
0
maryam.usman548
Shuwa arab ❤️✨ :
Wlh bansan lkcn da hawaye yaxubo mani bah anraba munasan junah 😭😭
2025-07-15 18:56:17
6
user4468812295685
ummee khalid :
wlh bata dace da wakan nan ba kodan 😅
2025-07-15 22:22:39
6
ayshertou26
🌹matar ogah🌹 :
gsky yaukam kinyi kyau
2025-07-17 07:03:20
0
mrstk50
Ammu :
Maganar gaskiya wllh sedae me hassada amma wllh tayi kyau dan Allah kubar abunda kuke nidae wllh tana burgeni😍👌
2025-07-16 15:32:49
1
bozadrinks
O.BOZARI Souleymane :
gaskiya nan kam kinyi kiau ma sha Allah🥰❤️ba kamar cikin Safiyya bah
2025-07-16 17:50:49
0
nisaussunnah77
shafa'atullah Abdulhamid ❤️ :
don kaniyarka sai da kasa tsohuwar nan ko to bazanji downloading ba
2025-07-16 13:53:51
0
haidar_aliyuu
Yaya Haidar :
Uwangwale me yayi
2025-07-16 23:00:12
0
user1278325216707
salma :
wallh duk wanda yace bakiyi kyauba hassadace
2025-07-16 10:40:36
2
user5736608173800
user5736608173800 :
mi sounan wakar da Allah
2025-07-16 23:17:32
0
adizatou2556
Adizatou✨ :
Wannan kam kinyi kyau saide H😅
2025-07-16 18:14:20
0
user5153618581674
baiwar Allah 💞💞 :
sai da mukace karya sa wannan tsohuwar amma baijiba
2025-07-15 22:36:32
3
saaima35
sa_aima sb :
kai akan yarinyarnan zan iya cin kutumar uban ko waye 🙄🙄
2025-07-16 08:24:18
5
heenduflash
heenduflash :
samha iKon Allah Kuna mata hassada tana kara ci gaba yaran dakukeso ba asonsu,ita din dai da baku so ita Allah keso
2025-07-17 00:02:06
0
momfavorite9656614878038
mom favorite❤ :
wallahi samha tayi matukar kyau a video din nan🤍♥️
2025-07-16 13:54:13
0
capacity_bo
capacity_boy💪💪 :
hajiya ta sahma 🥰🥰🥰🥰
2025-07-16 23:07:30
0
haleemar2hh
~Auntn Afrah💙🥀💙 :
naji Dadi da aka sa samha en kunar bakin wake ya ranku😂
2025-07-16 23:20:11
1
balkisuabbakar7
Lamyerh 💋❤ :
Samha wlh kedin kyakykyawu yace wlh ☺️😊
2025-07-16 22:42:23
0
zainabkangiwa_
Zainab kangiwa🤍☺️ :
Gaskiya Kina da kyau 💕
2025-07-15 19:47:29
3
To see more videos from user @samha_m_inuwa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About