@___khaleed_____: #WLLHI NI KAM BAN YAFEBA #CreateWithEffects #Khaleed #goviralvideo #trendingvideo #goviralvideo #trendingvideo

__Khaleed_300
__Khaleed_300
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 July 2025 14:45:14 GMT
97885
4237
708
1017

Music

Download

Comments

usmannaikke
usman salisu na'ikke :
Wanda beyafeba yamun liking
2025-07-16 09:23:55
120
salmerhdantata
Ummi Umar Dantata :
wanda suka janye yafiyarsu sumin like😂
2025-07-16 16:38:18
53
sadanudo
SADANU MUHAMMAD :
zaka fada azzalumi maci amana
2025-07-16 23:21:54
1
jr.kinta
user8753746675111 :
koh ni na janye yafiya ta na manta ne mah wlh
2025-07-15 21:48:52
92
fatimaayuba
Fatimaayuwasaulawa :
aiko yunwar cikimmu ta gayamana dan haka muma adaina neman yafiyarmu
2025-07-16 16:47:43
20
lawanisahlawan2
lawal isah :
kaima yanzu Allah ya rufema bodar rahama
2025-07-15 16:52:36
100
user3557621265633
yusuf :
maganar sa sai mai hankali da tunani zai gane inda ya dosa
2025-07-16 20:03:56
3
kabirushuaibu94
kabirushuaibu94 :
Allah ya jikan tsohon shugaban kasa umar musa yar’adu’a
2025-07-16 12:00:51
48
mohdldk
Mohd_lawal_ :
Kai wlh durin uwar buhari ba'a yafewa Allah ya isa
2025-07-16 22:55:57
1
ous_man36
Waleee😏🎯 :
Su waye zasu janye yafiyar su?😂
2025-07-16 08:55:19
49
abdul_babban_yaro
Abdul babban yaro :
Allah yajikan musa Yar aduwa da rahama 😭😭😭
2025-07-16 17:11:46
11
danalmajiri002
Mai-Almajirai✨ :
Wallahi saikaji kaman ka yafe amman Idanka kalla wani video din maganansa saikaji kaman karka yafe
2025-07-15 22:48:12
12
samiramk7070
sameera ibirahim kano :
Allah yemaka abin dakayi
2025-07-16 15:46:28
7
hauwau.muhammad33
Hauwa'u Muhammad :
Tom gaskiya na janye tafiya ta😩
2025-07-16 19:10:03
1
kabirmarafa0
Kabir Marafa :
Ai babu dabba irin hausa fulanin najeriya
2025-07-16 16:49:13
5
umarjuli
Umar Juli :
Har murna yake ya jefa mutane a halin yunwa
2025-07-16 15:51:59
6
hamxah475
Dan xurah :
wanda yake atsakiya yamin like
2025-07-16 19:39:07
2
toaupeaq
13 Coins :
Buhari akwei abun takeici wlh Ga shegen baqin ciki da mugunta. Allah ya maka rahama.
2025-07-16 01:27:29
7
autaryaya1
shalele 🌹 :
Allah y toshema kofar Shan iska Koda ta kiyashice wlh yafiya babu tsakanina dakai ka wahalar d rayiwata
2025-07-16 19:54:55
4
auwwaty
Auwwaty :
jibi yanda yake maganar da hankali cikin keta dan Allah yanzu mene abun dariya anan mutane sunshiga masifa kuma anamusu dariya😭 nayafemasa nikam Amma nasan hakkin Al imma bazai barshiba😭
2025-07-16 12:29:18
2
shiraziyya
WULAYA.DA.BARA,A✅ :
wlh tsohonan shegene yasan meyeke to yanzudai karshen alewa kasa yau ga dan daura a rami ya Allah ya karawa shege nauyin kasa wannan shine ✅✅💯💯
2025-07-16 17:10:45
1
0000adamsothman
Bieng othman mai anini :
Wlh idan don halin mutuminnan ne babu wanda zai yafe masa kawai zcy ce ta musulunci amma an zalunci mutane wlh harda daria fa 😢
2025-07-16 17:16:47
1
nour.emole
NOUR EMOLE :
:::Daga Villa Sai Daura. Daga Daura Sai Kaduna. Daga Kaduna Sai London. Daga London Sai Aljanna Insha Allah. wllh nidai na yafe
2025-07-16 01:28:31
0
mamanyusufcollection01
mamanyusufcollection01 :
wannan maganganun nashi sunfi komai batamun Rai Akan abunda yayi wlh duk akayi fira dashi Banda isgili da nuna rashin tausayi BA abunda yakeyi
2025-07-16 11:04:36
9
aishaaliyu2233
aishaaliyu2233 :
dazu Har kuka nayi Mai danaga video dinnan nace Dama banyiba wlh😳🤔
2025-07-16 11:16:08
5
To see more videos from user @___khaleed_____, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About