@avdoolmaje: Yusuf Buhari, ɗa ga tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari lokacin da yake karɓar ta'aziyyar rasuwar mahaifin shi a filin tashi da saukar jiragen sama na Umaru Musa Yar'adua da ke Katsina, jim kaɗan bayan sun iso da gawar mahaifin nashi. #Buhari #katsina #dikkoradda #arewa__tiktok #daura
Ya Allah today you are having a visitor coming to you ya Allah you alone thought us to hold our visitor with good and kind ya Allah here is ur servant he was never perfect but his still ur servant ya Allah show him ur mercy cos you are rahman 🙏🙏forgive his shortcomings n grant him jannah 💕💕
2025-07-15 15:16:33
85
user8150216001861 :
Ya Allah Sunansa akwai Muhammadu a ciki. Allah don soyayyar da kake yiwa Annabi Muhammad SAW ka gafarta Masa ka yafe kura-kurensa ka sanya taushi da Salama cikin zukatan wadanda suke ganin bazasu yafe masa ba har sai sun yafe Masa laifin da yayi musu. Ka yafe mana da duk musulmai baki daya Ar-hamarrahimeen Ya Rabbal Alameen.
2025-07-15 16:24:08
71
FATIMAH 🦚🦚🦚 :
his son so fineeee 🥺
2025-07-16 07:24:26
0
Eazy A :
Actors 🤣🤣🤣🤣
2025-07-16 00:57:49
0
waliadama :
may Allah have mercy on his soul wallahi Buhari is a good man, and Alhamdulillah he was able to apologise to all Nigerians, ya Allah have mercy on him
2025-07-15 19:17:14
3
Susan :
May his soul rest in peace 🕊️🕊️I understand what the family is going through 😭🙏😭🙏😭😭
2025-07-15 20:36:40
0
a z b r :
@allah ya jikansa da rahama
2025-07-15 15:27:19
0
user8800367544236 :
ameen to all good prayers
2025-07-15 22:24:46
1
Rahma Othman Ak♐ :
😩😩 Allah yasa kwanciya hutu ce
2025-07-15 15:34:13
8
Mannir Al Hassan :
allahu akbar allahu akbar allahu akbar allahu akbar allahu akbar 😭😭😭😭 Allah kamishi rahman allahu akbar allahu akbar allahu akbar allahu akbar baba buhari time done reach may Allah bless your grace 👑 🙏 ♥️✨️❤️😱😱😭😭
2025-07-15 22:34:52
0
userRealrahannat💕 :
May Allah grant his the highest place in aljana and forgive his shortcomings. you are a proud son.
2025-07-16 02:19:33
0
Haidarashamsu :
allah yayimae rahamah
2025-07-15 19:42:27
0
sadiyamohammed659 :
May Almighty grant him jannatul Firdausi 🙏
2025-07-15 22:01:40
0
Haima_Naturals :
Ameen yarabbil alameen
2025-07-15 20:55:26
1
Oum triples S🥰 :
Ubngj ya Allah kasa yahuta annabin rahama yasan da xuwanka😭😭😭😭 Allah ya kyautata makwancin ka ya Allah ya azizu ya raheemu ya gaffaru ya Allah😭😭😭😭
2025-07-15 19:58:33
0
hafsatyyy5679 :
@Kareema Alhassan: Ya Allah today you are having a visitor coming to you ya Allah you alone thought us to hold our visitor with good and kind ya Allah here is ur servant he was never perfect but his still ur servant ya Allah show him ur mercy cos you are rahman 🙏🙏forgive his shortcomings n grant him jannah 💕💕
2025-07-15 17:27:35
3
harande :
Allah sarki yasa aljannace makomarsa
2025-07-15 21:08:19
0
restricted :
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN.
Allah ya jikan BABA BUHARI amen ya hayyu ya qayyum
2025-07-15 19:26:40
2
Lawi Yau :
Amen ya Allah
2025-07-15 20:45:39
0
maman hajiya :
allah yasa aljanna makomarka baba 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-07-16 00:00:31
0
HAKIMII JNR SHELLENG 🥰👊 :
Allah jikansa da Rahama
2025-07-15 15:17:44
0
Arc. Vwande Badung Jah :
may his gentle soul rest in peace. judge not so that you shall not be judge, condemn not so that you shall not be condemne. judgement belongs to God.
2025-07-15 22:32:14
1
ABK uganda kampala 🇳🇬🇺🇬 :
Allah yajikan baba
2025-07-15 15:13:26
0
maman ummi utensils :
wayyo Allah abin tausayi Yusuf Shi kadai me namiji Allah yasa Kaci wanna jarabawar Allah ya gafartawa baba Buhari Allah yasa aljanna CE makomarshi 😭😭😭