Wanda yake wa Buhari fatan samun Aljanna mu hadu a nan😭💔Allah ya sa ka huta Baba😭💔Allahu Akbar😭😭😭😭
Duk wanda kuma ya yafe masa
2025-07-19 21:27:22
59
user9385197851138 :
WAUTA da SAKARCI zallah
2025-07-21 10:48:59
1
Ummie🦋Qamshi :
Nifa nafison samari surinka yin kudi akan tsofaffin maza
2025-07-18 14:21:17
45
Musa Kalarawi📿🕌 :
Ba cin Kai yayı ba! Sarkin Waka ne ya rikita su😂
2025-07-18 06:46:02
303
🌹Maryam🌹 :
Kudi kam Kun samu Muma Allah ya kawo namu 🥰
2025-07-18 14:17:10
70
ISMAIL USMAN :
Kiwon kaji
Shima crypto ne 🥺
Na zuba takwas sauran 3😏
2025-07-20 21:47:17
7
AUNTY FAREEDA🤭❤️ :
Wlh wakar nan dadi😂😂😂
2025-07-18 14:11:21
48
khadibintu :
U re not serious fa is like u don’t know anything about this life Saleem don’t u know dat Allah can change anything at any moment be careful fa
2025-07-19 21:55:21
3
arewaQueen :
mtscheew wannan gayen fah yaranta yayi masa yawa 🤨
2025-07-18 20:31:56
45
PRESIIDORR__FX📊📈 :
This is so totally true because I remember when I visited my grandmother in our small town, she dropped some serious wisdom on me. She said "Grandson, one day some people will waste their time reading your comment." Today is that day.😂😹
2025-07-19 08:23:41
10
Murjanatu🥀📝 :
Yan uwa suna da dadi fa 😂💔
2025-07-20 22:54:07
2
shareeff maje :
Wanda yake wa Buhari fatan samun Aljanna mu hadu a nan😭💔Allah ya sa ka huta Baba😭💔Allahu Akbar😭😭😭😭
Duk wanda kuma ya yafe masa ya
2025-07-18 21:53:59
32
Mrs Bobo :
Dan daudu🥺
2025-07-18 08:41:52
2
Mufeeda wada 🦋🥀 :
Kudi ya riga hankali zuwa 😭😭😭
2025-07-19 15:39:56
5
Cutie damsel👩🏽🦱 :
Gurgu ne?
2025-07-19 01:54:59
4
haseenah s omar :
😂😂Wai mata 4 yakeso Yara 40 kowa zata haifi 10 10 kenan🤣🤣wannan yana ji da kuruciya
2025-07-19 06:24:32
7
Umar :
girma ya fadi✌️
2025-07-18 21:25:33
4
روميسا🖤🌹💋🔐 :
Allah sarki yaron da yake cikina sai dry yakeyi abun ya burgeshi
2025-07-18 13:26:52
18
fatimadalhatu :
waini wayeshi salim gojen nan?
2025-07-18 10:36:36
6
Emraan👨🏻⚕️ :
Gurgu kafi me kafa iya shege😂😂
2025-07-18 14:38:02
8
Me Zogale😎 :
wanna pah naga alama kansa na rawa🤔🤔🙄
2025-07-18 20:57:32
5
amnertie😍 :
Allah kabani kudi da yan gidanmu watarana muhada taro haka mucase da yayuna
2025-07-18 16:39:13
25
AL-AMIN AI :
wasu mazan fa sairanar murna ke sa manyan kaya
2025-07-20 14:40:08
1
Useey man😎💫🐴 :
@SHARIF Kontagora: Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 ba abinda ya
taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏Allah y gafartama baba RIP baba Buhari😭😭
2025-07-20 12:48:08
2
To see more videos from user @amzee105, please go to the Tikwm
homepage.