@kings_photography1: Jim kadan bayan jana’izar Marigayii tsohon shugaban kasar Nigeria General Muhammadu Buhari a garin daura dake jahar katsina. 15th 07 2025

Isah Muhammad Salisu
Isah Muhammad Salisu
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 July 2025 18:15:23 GMT
541786
13642
330
1592

Music

Download

Comments

real_m_auta
Real_m_auta :
duk wanda ya yafewa buhari yamin like domin annabi 👌👌
2025-07-15 21:56:09
40
alimuhammad2723
Jamaaluddeen Muhammad :
Wannan ma kadai a masifa ce azo kan gawanaka ana bushe bushe mulki beyiba wlhy Allah yaji kan Baba Buhari yasa yahuta
2025-07-15 19:21:37
17
bin_thoheer
thoheerabubakar :
lokacin da naji muryar wani yace "kayi hakuri Yusuf Allah ya gafartawa baba" Wallahi Saida naji hawaye acikin idanuwa na, a lokacin ne yusif ya daga hannun shi
2025-07-18 21:19:24
0
emyekpes
Emy :
As old as PMB, his children/sons should be older. why are they showing only this small boy na
2025-07-16 13:01:35
1
abdulmajitumar65
Abdulmajit Umar :
ameen 🤲
2025-07-15 21:37:14
0
user1476227538681
aaa :
Allah yasa wannan tagumin na tunubu na tina Allah
2025-07-15 20:58:53
2
user1869040959840
#Usm Bafaile Na ABULFAT53❣️👈 :
karku mai tasbihi kunamak zikiri kuseya kuns bushe bushe wlh walakir da nakiru basa gajiya
2025-07-17 17:55:11
1
mubaraknamadi929
Mubarak namadi :
allah ya jikansa da rahama garafa Ameen hayyu Amin
2025-07-17 22:26:31
1
yusoupkk
yousufkk :
nifa har yanzu banga hoton yadda aka yiwa wannan tsohon sallah ba ko an manta ne😂😂😂
2025-07-21 14:43:51
0
user3546928743714
samaila ama one :
allah kaji kara baba buhari allah kasa ajinatu fidusi makoma
2025-07-17 17:53:51
1
user85483966128615
Emmanuel Simon :
Na dauka zaku ce kafirci ne yin haka, Turawa masu juya duniya.
2025-07-17 17:57:26
1
bellonexttel1
Bello🕳️neXttel📟 :
j'ai les larmes depuis le Cameroun 😭 toute âme goûtera à la mort Qu'Allah fait de sa tombe un jardin du Paradis
2025-07-17 09:28:32
1
lawan_mohammed_mbr
Lawan_Mohammed :
Allah ya jikansa da rahama 😭😭😭
2025-07-16 07:53:54
10
bintu.golden
BINTU GOLDEN :
Allah sarki rayuwa
2025-07-19 12:59:07
0
user54076119610990
user54076119610990 :
Allah yajikansa da rahama
2025-07-17 10:31:35
0
user5122798420174
Delor fotso :
may him soul rest in peace
2025-07-17 14:57:29
0
badjoda5
badjo :
paix à son âme
2025-07-17 15:04:44
1
sadeeq..goma10
sadeeq..goma10 :
Allah uban giji yasa Aljannace mokoma dashaw ran musulmi bakidaya
2025-07-16 22:01:36
0
user2808145684723
Abban sultan :
kuna kara fusata matambaya kabari
2025-07-16 11:45:49
1
ehisbabs
ehis babs :
pls tell Mr T say na one day for him too
2025-07-15 20:53:18
0
shaibu.memunatu
Shaibu Memunatu :
Innalillahi wailairojiun May Allah forgives all his sins
2025-07-17 20:59:49
0
gambomiko
gambomiko :
ALLAH kayafemasa
2025-07-17 21:17:45
1
usman.bahaushe0
usman bahaushe :
🤣🤣🤣xa'arufe mugu wlh bidai baxan yadeba har kabarin sa yana ci da wuta
2025-07-16 13:45:39
0
blessingmonday58
user3483512372066 :
make una know forget to burry am with the money he Danny us that year because of cashless politely
2025-07-17 12:15:56
0
9tasiu
Tasiu Ibrahim I :
da baba yanadarai nasaman bishiyarnana duk sai yasa an harbo shegu😌
2025-07-15 22:42:01
2
To see more videos from user @kings_photography1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About