@digital_imaam: #goviral

Sheikh Muhammad Nuru Khalid
Sheikh Muhammad Nuru Khalid
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 July 2025 20:05:59 GMT
218158
11829
227
421

Music

Download

Comments

soundb0
Bilyaminu lawan :
wallahi da umaru musa yar aduwa yarasu da ido na naga ana murna a Katsina
2025-07-15 22:32:34
10
naseerdantawaye
NASEER DAN-TAWAYE :
Duk wanda vai yafewa buhari ba yamin like
2025-07-15 22:32:56
37
assalis400
Assalis400 :
Wannan ba sabon abu ba ne ga masanin tarihi Nigeria, musamman ma Arewacin Nigeria. Sadda aka Kashe Sardauna wasu sun yi murna harda zuba ruwa ƙasa aka sha, Kazalika Abacha haka ma Ýar'adua.
2025-07-16 10:07:58
0
ukgraphics
UkGraphics 🖥 :
supa wanda suka ce sun yafe dinann gani suke sunfi kowa hankali da imani🤔shin mutum bae maka komi ba in y mutu dan kace baka yafe masa ba Allah xae kama shi d laifine bae maka komi ba🤔toh duk meyasa kuka daga hnklinku indae yayi mulki na adalci babu son xuciya ae Bae kamata duk ku daga hnklinku ba sae ku bari aje lahirar ko,shin yafiya dole ce a musulunci ance in ka yafe din yafi in baka yafe ba kuma bakayi laifi ba indae an xalunceka meyasa kuke so sae kunyiwa mutane dole su yafe ne me y dameku
2025-07-16 18:55:53
4
ibrahimmuhd48
ibraheemmuhammadj :
Lokacin da kakashi yan,shi,a a zaria
2025-07-16 09:23:23
3
ismeel.abbas0
ismeel abbas :
wallahi naji matukar dadi dahaka duk wanda baiyimai dadiba cantamatse masa
2025-07-16 11:24:01
1
haidartumu
ALIKO :
to Dama tinkan Buhari yamutu kunsan inya mutu sai wasu sunyi murna saima ranan da tunubu yamutu
2025-07-16 07:23:43
1
mohamaina919
user8355166112363 :
Allah ubangiji yasa karshen wahalansa kenan amin 🙏 jazakallahu khairan mallam
2025-07-15 21:21:54
5
emmanuelbandedeng
Emmy 🏋️🤼 :
what you plant that's what u can harvest
2025-07-16 11:07:37
3
sageermajabaki
sageer majabaki :
babban abunda zaku gano kenan , menene matsalar da tasa a arewa ake hakan
2025-07-15 22:54:32
3
jamilah_mee_mee
Slim mee mee💕💞❣️ :
Wallahi ni da yar Buharice ba mutuwar zanyiwa kukaba yadda mutane suke murna saboda dakaga haka kasan mutun beyi alheriba
2025-07-15 21:22:43
5
ayubamakwa
Too-Short :
God will continue to bless this sheikh.
2025-07-16 07:44:18
6
maher_jmt_channel
@Maher jmt channel :
wanda ya yafewa Buhari yamun like muga yawan ku😊
2025-07-15 23:44:54
9
jibriuuor88
Assalafeay :
indai a tarihin Nigeria 🇳🇬 hakan baitaba faruwaba kaga kenan akwai dalilin faruwan hakan
2025-07-15 21:55:47
9
nuhu400
Abuh Nuhu :
babu kyau
2025-07-17 09:59:36
1
sabiuabdullahi32
sabiuabdullahi751 :
Masha Allah
2025-07-17 21:46:19
1
fareedamuhammed2
beauty fareeda :
my mentor madaurin aure na kenan
2025-07-16 19:55:20
2
user50178537692841
08102661890 :
wanna duniyar nina zakidamu😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-07-17 23:24:06
1
jibiriladamu29gmail.com7
user2572523078299 :
Allah yakawo mana saukim rayuwa
2025-07-17 12:56:09
1
sufiboy28
SUFI BOYZ :
dis man is trying to truth
2025-07-17 21:56:02
1
adamsekphafang
Adamski :
may his soul rest in peace 🙏
2025-07-16 19:55:01
2
user44549977950863
Mustapha Sulaiman :
kwarae kuwa mlm wannan gaskiyane allah yasaka mk da mafificin alkhaireee
2025-07-15 23:04:10
5
annjqueenwears
Anna Mai Arziki :
i love dis man God bless you sir
2025-07-17 09:02:47
1
ahmed.muhammad9026
Ahmed Muhammad :
ALLah yasa mu dache
2025-07-16 16:34:08
1
mrbakeer
🌹𝓜𝓗𝓜𝓓 𝓑𝓐𝓚𝓔𝓔𝓡 🌹 :
lokacinda aka kashe ƴan shi a Zariya mutane sunyi murna sosai wasuma sunyake raƙumi sbd murna wasu kuma sukazo suna ɗiban ganima duk al umma ne sukayi haka
2025-07-16 11:57:53
1
To see more videos from user @digital_imaam, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About