Buhari ba barawo bane jiya ma nayi mafarki yana Aljannatul Firdausi
2025-07-16 16:16:46
64
h_madakii :
duk Duniya taa Shaida Baba Buhari ba Barawo bane, Alhamdulillah Allah yagafarta masa Amin
2025-07-16 17:26:11
13
Hon.Abbas Nuhu Rimi :
Allah Yajikan Malam
Muna Godiya Ya Shekh 🙏
2025-07-19 01:48:15
0
Ãutãn_màmã💫 :
Dik wanda bai yafewa
bahariba yayi magana zamu biya 👌
2025-07-16 10:19:27
37
ruky :
wallahi kamar nayafe kamar karnayafe
2025-07-16 14:47:39
13
Adam musa :
Mudai bamusan Baba Buhari Da Sataba Munyafeshi Duniya da lahira
2025-07-16 14:04:25
30
zaiman3 :
66 trillion ya aro ko akwai wanda zai fadamin inda wayannan kudin suke in dai ba sacewa akayiba, iyalansa duk sun zama masu kudi.
2025-07-16 14:00:21
23
Abdul :
Ina Masu cewa basu yafe masaba
Dan uban mutun karma yayafe masa in sha Allah baba buhari yana aljanna idan kuma aljannar ta uban mutun ce to yaje yafitar dashi Dan kutumar uban masucewa basu yafe masaba
2025-07-16 19:38:59
2
Umar farouq :
ina matsayin wanda beyi sataba, amma kuma yabar masu sata suna tayi batare da ya hanasuba
2025-07-18 07:10:22
1
Meyashi :
Buhari kashiga uku
2025-07-17 01:09:32
0
𝐌𝐎𝐇🫰 :
Wlh da buhari zai dawo duniya sai yacema tinubu ya sauka daga mulkin nan
2025-07-17 06:37:51
11
Saleem :
Nifa an rabaman hankali
2025-07-17 10:57:12
1
BALARABE_001💎 :
FATHER OF PREDICTION 🫡
2025-07-16 04:47:48
17
Usaini Moli Na Gimbiya😂🌹✌🏻 :
Shine yasa mukace Allah Ya isa wlhy
2025-07-16 08:52:04
140
Rabe Muhammad :
TO KU AISAI KU KAWO MANA KADAN DAGA ABINDA YA SATA
2025-07-18 05:13:54
1
M~D :
sai ka ji ka yafe sai ka ji wani abu
2025-07-16 06:25:30
30
QASSIM :
Buhari baiyi sata ba Amma ya bari anyi sata kuma bai hana ba
2025-07-16 22:11:23
1
Mai Gunduma :
ALLAH sarki Buhari ba barawo bane
2025-07-16 06:51:32
35
mahammadou 74 :
dik malamanda akawaazantara da
alumma akan karya
sima sai yatuba akan waazantar damutane akan karya yagane wannan 👍👍👍
2025-07-18 14:13:27
1
Gold voice_Ahmed :
Tou ai buhari ba barawo bane kuma ya nemi yafiya
2025-07-17 09:29:35
1
abdullahi :
na kasa samun nutsuwa da mafuta
se naji na yafe sekuma naji na fasa😂