@officialabduldone: Nisan Tafiya @Isah_Ayagi Ft @A D Music Studio

Abdul D One
Abdul D One
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 16 July 2025 10:59:15 GMT
275157
37144
965
257

Music

Download

Comments

miemiejanan
miemie janan :
wata dai tafiyar akeyi adawo amma wata tafiyar idan antafi, to antafi kenan baxa'a dawo ba har'abada! ina kewarka mijina Allah ya haskaka kabarinka Allah ya gafarta maka 😭😭😭
2025-07-16 15:43:57
175
eashatborno1
🦋eashat borno♥️ :
Sekukaji nafarara soyayya
2025-07-18 10:39:23
7
k.b.ubanhidima3
K b Ubanhidima :
please inason wannan wakar yauzhe za,a saketane
2025-07-24 01:01:10
0
abu.arfat3
ABU ARFAT :
wai me yasa ba a samun waqoqin ka a Vidmate ne
2025-07-21 09:13:57
1
been_affan1
❤️‍🔥Osman☠️Been☠️ Affan❤️‍🔥 :
Naganka a mycar 7 kamar nace amana hoto amma sai naji tsoro
2025-07-22 12:43:58
0
rukayyamusayarhajiya
Rukayyamusa :
Allah kagani enaso wakan Abdul kaman raiina Wallahi hmmm 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-17 21:26:27
15
shatu4321
SHATU DABO 0042 :
Sunan song din
2025-07-17 13:37:33
5
fiddy056
fiddy yar mutanen Lagos🥰 :
aslm dan Allah inada tambaya wani wakanka nake nema nayi nayi searching dinsa ban samu ba pls ina matukarson wakarsosai Sako daga xuciya
2025-07-17 06:05:04
4
idrissadanu
idris 080355 :
what's the name of this song
2025-07-24 02:03:00
0
realabbatee02
🌝🌚Rëäl 🦍AbbAtę🌝 :
::Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨‍✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏
2025-07-19 22:32:58
3
captainhabeeb
captain habeeb :
ajira zuwana🥰🥰🥰🥰
2025-07-16 19:57:16
24
meenal549
meenal💞💝🔐 :
d one kawaiii wlh 🤩
2025-07-23 23:18:16
1
haibatmshareff1
HAIBAT M SHAREEF :
Allah yakara lfy da nisan kwana yaya abdull🙏🥰🥰
2025-07-17 07:44:00
11
haulartm
Haula :
yaushe za'asakar mana ita
2025-07-16 19:06:36
4
yahaya8974
A. Yahaya8974 :
sunana yahaya salisu FTA ykk ya gd ya iyali fan Dan uwa
2025-07-23 11:20:48
1
hassanmuhammadololo1144
Hassan Muhammad Ololo :
Dan Allah D One mi yasa ba a samu wakokinka a Vidmate amman a baya ana samunsu. Dan Allah yanxu a ina ake samun su.
2025-07-16 16:36:25
1
bebyn.beby22
bebyn beby ❤️‍🩹 :
wlh antashi kaina a wakarnn 🎧 ubangiji ya Kara basira 🙏
2025-07-16 13:43:49
7
aminu_sabo
Dan jigawa :
Masha Allah oga Allah Kara daukaka danisan kwana mai amfani Har gobe muna kaunar ka kuma bazamu taba dai kaunar kaba har abada mai gida D one Allah Kara basira
2025-07-16 18:27:26
1
makintamuhammad627
makintamuhammad@ :
allah sarki oga d one inayinka sosai wallahi acikin wayana duk wakokin kane wallahi gabadaya amma akoi na oga umar inayinka sosai oga d one allah ya karabasira allah ina kairan ina nabila tamutu hm🥰🥰🥰
2025-07-16 22:55:15
3
hassanzakariyya94
Hassan pop :
Malan kasai waya dan Allah
2025-07-16 22:54:10
2
_mrmoh
MR MOH✅️ :
Kaine d one din 😏
2025-07-17 23:09:56
3
khaleefson04
khaleefson 🥵 :
Sarkin mawakan hausa d one sarkin wllh 👌🏼
2025-07-16 20:10:53
3
ubabane
ubaba :
waiii d gaske kana rubutama umar m sharif waka Mai gida
2025-07-22 05:55:20
2
explorercouture
Amina I Mahmud :
Ya ubangiji ka gapartawa masoyan mu🤲🤲🤲 Ina ma ace irin wannan tapiyar suka yi wadda duk nisa xa su dawo mu kasance tare 😭😭😭
2025-07-21 08:14:29
2
danwasatv
G@dd@fi🥰 :
wata tafiyarce ake dawowa wata kuma idan aka yita har abada baza,a taba dawowa ba allah yaji kanki da rahama masoyiyata nayi rashi😭😭😭😭😭
2025-07-20 15:02:07
1
To see more videos from user @officialabduldone, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About