@garkuwamatasa01: Wallahi Baba Buhari wakiyin Allah ne😭😭😭

Garkuwan Matasa
Garkuwan Matasa
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 16 July 2025 19:04:26 GMT
358280
17916
453
514

Music

Download

Comments

managertextiles
@ MANAGER TEXTILES POWER🔋💪 :
Duk wanda yayafewa bahari yamin like
2025-07-17 07:00:04
158
user803007817818
munxeer001 :
kamar yaddah Allah yake juya dare zuwa rana Allah ya juya damuwar mu zuwa farinciki 😭🙏🤦‍♂️💔🥺
2025-07-17 17:35:11
38
user63748467062736
Sumayya Abdulhadi :
Me Abba yake rubutawa
2025-07-20 20:30:54
0
na_fee_sah
Nafs_kitchen_varieties🛒🛍️ :
Kai Zahra taji mutuwannan
2025-07-17 06:39:05
77
maryamatulkhair
Mairamu💫 :
insha Allah baba buhari yana cikin rahamar ubangiji
2025-07-16 21:05:46
113
ajebs37
Bariratu Ibrahim :
gasu da kyau, ga ilimi, ga tarbiya da ubansu ya basu, hmmm wasu sai dai muce Allah ya shirya..
2025-07-17 07:18:37
72
alameen3493
Al-ameen :
jama'a buhari ba barawo bane
2025-07-17 16:19:33
8
hisfavourite.2
Hisfavourite😍🌹♥️ :
Toh ni kam bakin kayan nan bayan ya rasu ne suka siyo ku dama sun siya sun ajiye ne?sannan menene anfanin sakawar?
2025-07-17 08:36:01
2
correctguy10
Umar Malle :
Shifa baba buhari yayi iya yinsa Wanda baya cikin Gomnati baisan tuggun da yake ciki ba
2025-07-17 07:40:08
12
user30473823346365
ashiru halilu :
Allah yakai rahama ga reshi
2025-07-17 08:26:44
10
yusrah641
Yusrah 💕Abuja 💕 :
Me ake rubutawa ?
2025-07-17 00:18:34
1
president_buhari_gcfr
Muhammadu Buhari :
Dan Allah ku yafe min 🙏 🙏 😭
2025-07-17 20:27:29
3
abbahamza0
Abba Hamza :
Karfa Abba yarabar da dukiyar kanawa nasansa akwai kyuta😂😂
2025-07-17 13:38:20
37
rahilasaniyusuf2
rahilasaniyusuf :
Nina kasa gane Mai akan rubuta makiyin Allah ko waliyin Allah Allah y rufa asiri duniya d lahira
2025-07-17 15:12:48
1
maryamn343
nancy :
jama'a ina neman uwar daki
2025-07-17 14:26:56
2
hajjo_93
hajjo :
abba karfa kaje ka basu kudimmu
2025-07-17 10:34:40
4
sadeeqibrahim68
sadeeqIbrahim :
ashe mutuwa dazafi suketa kashe matune wasu ankashe masu iyaye wasu yara wasu mata
2025-07-16 19:55:07
4
user7409311767319
user7409311767319 :
wai yaran buhari sunkoma shi,a ne keme nibangane mususba
2025-07-17 07:19:15
1
44cantclutch
तंद्रा♟️ :
Omo nah Aboki full comment o😂😂
2025-07-17 20:17:25
0
asiya23821
asiya23821 :
me kuma ake rubutawa a bari ayi sadakar bakwai koma menene se a raba ai👏😢😢😒😒😒
2025-07-17 00:29:32
7
j33mooh
j33mooh :
Kana nifin buhari makiyin allah ne ko waliyin allah ban gane ba
2025-07-17 05:18:56
6
aminaabba657
Fatima44 :
dan Allah ina matar da yayanta ne sai manyan yaran kawai nake gani
2025-07-16 23:16:56
1
mamiebawale3
Mrs Jolly sauda👩‍❤️‍👨💞💞 :
Allah sarki Allah yajikin mutanin Batsare maiduguri sokoto da duk wani musulmi
2025-07-18 18:13:49
1
mubarakmagaji7i1
M.A尼日利人 :
ga fa kazaure a kasa Duniya keh nan
2025-07-18 00:37:52
0
ixoxo854
💫Matar mamman💫 :
Wlhy innason buhari sosai and naji mutuwar shi sosai amma my question here , is masu kudi ko a mutuwa basa sa hijabi ne?
2025-07-17 13:52:17
2
To see more videos from user @garkuwamatasa01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About