@trtafrikaha: Tsohon Ministan Sadarwa da Fasahar Zamani na Nijeriya Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta’aziyya dangane da rasuwar Muhammadu Buhari inda ya bayyana shi a matsayin mutum mai nagarta da tsayawa a kan gaskiya da adalci. A tattaunawa ta musamman da TRT Afrika ta yi da shi a Daura, ya bayyana tsohon shugaban ƙasar a matsayin mutum mai juriya da kyauta da girmama jama’a inda ya bayyana cewa akwai abubuwan koyi da dama daga kyawawan halayen marigayin.
Wallahil Azeem wasu tsabar hassada ce yasa suke cewa bazasu yafewa baba Buhari ba.To in sha Allah ta Allah ba taku ba
2025-07-17 14:18:25
4
kabiruahmed721 :
😂😂😂. Aji tsoron Allah dai a fadi gaskiya.
2025-07-17 15:56:59
1
Adamu_AreeSon :
Allah Yajikan Baba
2025-07-18 05:14:27
0
Aliyu Ahmad :
Allah yakai haske kabarinsa alfarmar annabinmu Muhammad s a w
2025-07-17 09:06:24
6
Abubakaryusufibrahim515 :
wlh ban yafe ba har abada
2025-07-17 07:14:42
0
Àdàm Túràn :
mutun wanda bayasan talaka kuma bah
2025-07-17 13:14:15
0
WALIDI DOGONNAMA IVST :
Allah ya bashi aljannah madukaki ya Allah ya yi masa rahama
2025-07-17 11:25:46
2
Aisha muhd hassan :
Allah ya jadda rahama a kabarin sa
2025-07-17 15:58:33
1
zulaihat :
alhamdulinlah
2025-07-17 21:57:33
0
hamida-isah :
Allah ya jaddada rahamarsa gareshi
2025-07-17 08:38:56
1
Falbash💕 :
@Falbash💕: Ya Allah today you are having a visitor coming to you ya Allah you alone thought us to hold our visitor with good and kind reargds yaAllah here is ur servant he was never perfect but his still ur servant ya Allah show him ur mercy cos you are rahman 🙏🙏forgive his shortcomings n grant him jannah 💕💕
2025-07-17 09:14:56
0
khalil ibrahim khalil 27 :
nima na san kyauta biyun da ya yimaka na farko ya baka kujerar minister sannan ya qara bayar da sunanka q karo na biyu bayan wannan babu wata
2025-07-17 15:11:29
0
shamsu lawal :
makaryaci marar kunya kawai kana saye da rigar malanta amma baka jinkunyar karya Allah ya shirya ka
2025-07-17 16:00:29
0
abubabangida10 :
Kada Allah yasa kayafe Kajiko
baka isa kaima wani Rahama Hauka kawai
2025-07-17 16:57:23
0
tazantazan12 :
Ameen ya Allah
2025-07-17 23:07:10
0
Al-ameen :
jama'a buhari ba barawo bane
2025-07-17 14:45:39
0
Mummy ikram🥰 :
Allah jaddada rahma agareshi da saura musulmi baki daya
2025-07-17 08:17:22
0
inaas.suaa :
Allah ya bashi Aljannatul Firdaus
2025-07-17 14:55:53
0
Abbakar SadiQ :
Amin ya hayyu ya kayyumu
2025-07-17 20:31:35
0
UMAR FAROUK :
ya Allah kayimasa rahma
2025-07-17 18:33:50
0
SALEH ALKALI🇳🇬 :
ubbangiji Allah yagafarta masa
2025-07-17 07:33:32
0
murtala daura wakili :
Allah yasa yana jannah
2025-07-17 14:16:06
0
uzee dsd :
😭😭😭 Allah ya jikansa
2025-07-17 16:27:49
0
Issah Ayinawu :
Ameen ya rabbi
2025-07-17 17:40:00
0
𝔑𝔬𝔬𝔯♡♡🦋🥀💭 :
munyafema sa duniya da lahira kukuma kuji tsoran Allah wlh
2025-07-17 07:16:03
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm
homepage.