@dalibin_rayuwa: Gaskiya kake nema? To gata! Rayuwa tayi nauyin da ba kowa ne zai tsaya da kai a lokacin da kake gwagwarmayar gina kan ba, saboda mutane sunfi girmama sakamako sama da aiki. Ka gode wa waɗanda suka tsaya da kai a duhu, sannan kuma kasa ido akan waɗanda suka bayyana bayan ka cimma nasara. Bance ka guji kowa ba, amma dai ka kula kasa ido, kar ka cakuɗa dabbobi da mutane a muhalli ɗaya. #Abdulfatah_yakubu #Dalibin_rayuwa

DALIBIN RAYUWA
DALIBIN RAYUWA
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 July 2025 08:20:13 GMT
8979
893
36
24

Music

Download

Comments

jabir.musa94
Been Musa :
zan ajiye wannan magana....
2025-07-17 20:41:52
3
hafeezaliyusgmail.com
M.HAFEEZ🫶♥️🫶 :
bani da abunda zance maka sai dai fatan alkairi bro 🙏 Allah ya Kara basira
2025-07-17 14:14:59
4
rilwanu5566
yahayarilwanu475 :
wannan Gaskiya ne ✅ Allah ya kaimu ga NASARAR da muke nema cikin dare da rana
2025-07-21 11:17:49
1
namrat62
YAHAYYA MUSA ASARARA :
Wannan gaskiya ne 💯
2025-07-20 23:42:26
3
aminu.muhammad139
Aminu Muhammad :
Masha Allah Allah shi kara basira
2025-07-19 13:45:26
2
mustapha0808
Mustapha Ibn Aliyu :
wlh wannan rubutun Naka sai Naji kamar Dani kake
2025-07-17 09:06:38
4
officialsmc6
official jamilu babangida :
dalibin rayuwa 🙏🙏🙏
2025-07-19 13:40:07
2
kadamsixninety
k-adam690 :
Hmmm 🤔 munanan munaajiran su a lokacin saimun labirtamusu😇
2025-07-18 19:11:06
2
king.saleem28
king saleem :
wannan gaskiya ne wasu lokutan sekaga kamar bakada kowa aduniya lokachi da kake fafutuka himmm🥺🥺rayuwa kenan
2025-07-18 20:29:59
2
www.tiktok.com.dankasuwa
𝔸𝕕𝕖𝕣𝕝𝕖𝕖𝕟 𝔻𝕤𝔻 :
𝕄𝕒𝕤𝕙𝕒 𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙. 𝔻𝕒𝕝𝕚𝕓𝕚𝕟 𝕣𝕒𝕪𝕦𝕨𝕒. 𝕨𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙𝕚 𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕜𝕒𝕕𝕒𝕚 𝕟𝕖 𝕫𝕒𝕚 𝕚𝕪𝕒 𝕓𝕚𝕪𝕒𝕟𝕜𝕒.𝕨𝕝𝕙 𝕚𝕟𝕒 𝕜𝕒𝕣𝕦𝕨𝕒 𝕕𝕒 𝕝𝕒𝕗𝕒𝕫𝕚𝕟𝕜𝕒 𝕤𝕠𝕤𝕒𝕚.𝕚𝕟𝕒 𝕞𝕒 𝕒𝕕𝕕𝕦 𝕒𝕣 𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕪𝕒 𝕜𝕒𝕣𝕒 𝕤𝕙𝕚𝕘𝕒 𝕝𝕒𝕞𝕒𝕣𝕚𝕟𝕜𝕒 𝕒𝕞𝕖𝕖𝕟.
2025-07-24 13:49:11
1
sabiu.m7
sabiu m7 :
my Allah bless you and your family 🙏
2025-07-19 08:58:27
2
user4607529534996
YAHOOZER :
Kwarai kuwa
2025-07-17 11:09:34
2
abberh__kabeer3
abberh kabeer :
Wlh kam
2025-07-17 13:06:34
2
sadeeqyusifibrahim
sadiq :
wannan gaskiya ne 🙏
2025-07-17 11:38:48
2
veriefied12
Ciyaman12 gwarzo :
mashallah
2025-07-18 16:10:03
2
anas___master
ANAS___MASTER :
gskyn Allah yasa mudace 🥰🥰
2025-07-20 20:26:00
2
artisthalifa1
ᗩᖇTIՏT KᕼᗩᒪIᖴᗩ𐂃♕ :
kaji zancen gaskiya
2025-07-17 10:32:48
3
kingphahat
KING 🤴 PHAHAT 🤯 :
😥😥😥
2025-07-27 06:37:36
1
bafullatani
𝐁𝐀𝐅𝐔𝐋𝐋𝐀𝐓𝐀𝐍𝐈 :
2025-07-17 08:21:02
1
imam14141
imam14141 :
💯
2025-07-20 17:38:36
2
ashkhan.11
@OFFICIAL_ASHKHAN :
😢😢😢😢
2025-07-18 18:35:12
2
shapsongg
Shapson :
🙏🙏🙏
2025-07-17 11:52:00
3
rabiukantee
Rabsoon :
👌👌👌👌👌🥰
2025-07-17 14:51:09
2
balah__adamu__ibrahim
Balah___🤍💯 :
💯💯💯
2025-07-17 13:03:38
2
gaye556
gaye :
🥰🥰🥰
2025-07-17 10:53:13
1
To see more videos from user @dalibin_rayuwa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About