@dage111: Barawon mota daga masallachin dangi ankamashi a gadar lado

dage111
dage111
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 July 2025 11:10:43 GMT
139068
6241
153
312

Music

Download

Comments

deragentle1
Dera Gentle :
Wawaye kawai jahilai ga barayin yan siyasa nan kun kasa masu Komai
2025-07-17 21:45:38
3
hayatie559
hayatie :
Allah ya shirye shi da masu hali irin nashi
2025-07-17 20:48:43
7
shehu.yusif8
Shehu Yusif :
KUYI SAURI KUSA MAR WUTA KAFIN Y'AN SANDA SUZO
2025-07-18 03:36:41
0
roukkyglamour
Roukky's veeh glam :
🤣🤣ko iya uqubar xaman boot yasan allah da girma yake
2025-07-17 20:58:26
2
ibrafaty001
Ibrafaty001 :
Allah ya shiryeshi muma Allah ya karemu daga taɓa kayan wasu
2025-07-17 12:56:16
43
hauwaukamshi
hauwau kamshi :
kunje kincushe sai ansace wa wani waya
2025-07-17 16:40:38
7
matarmijinta72
Najwa❣ :
wlh ku fito dashi kuji uban shege😂
2025-07-17 17:39:59
2
ummuasim_kichenutensils1
UMMU-ASIM COLLECTION :
wayyo Allah harnatuna tawa satar daakamin a asibitin nassarawa wlh aini d kunkasheshi wlh nadena tausayi n barawo ko wannene🥺
2025-07-17 19:47:55
4
beelerlpeee2
bilalalhassan151 :
kuci uwatar
2025-07-18 02:57:13
0
user8495109142556
user8495109142556 :
Ai kawai a gasa tsire ya gasu gobe wani yaji tsoro kar ai kilishi dashi
2025-07-17 18:52:33
1
ishaqjanke
A.S YANAYI. KANO :
Wallahi wallahi agabana yasaci motar Nan, na rasa yadda zanyi nasamu amsar ankamashi sai yanxu nagani, Yau kwana shida kenan
2025-07-17 19:39:48
4
shaheedahtu
𝓗𝓪𝔀𝔀𝓪 𝓣𝓾𝓻𝓪𝓴𝓲𝓮 :
indai barawo ne nidai wlh a ci ubansa Allah ya shirya
2025-07-17 14:27:45
9
deeee598
Dee🥀🧕 :
Wai Waye barawon a ciki
2025-07-17 17:51:33
2
a_k_ado
a_k_ado :
Aah Kisa bai kamace shiba Kubada shi Hukuma suyi aikinsu
2025-07-17 15:00:38
3
queenmeerah518
queen meerah😍 :
wllh a masallacin dangin aka daukewa. babanmu mota ranar juma'a
2025-07-17 20:03:59
1
babykiddies_world
babykiddies_world :
ku chasashi sannan ku miqawa hukuma😂
2025-07-17 17:22:11
2
i_khaleel_10
i_khaleel_10 🖇️ :
Dan Allah kuyafe masa kubashi motar yatafi da ita aka Yafewa Buhari ma balle wannan
2025-07-18 00:37:35
3
iam_kxxd
Kxxd🥷🏾 :
Yan Arewa masu abun dariya😂
2025-07-17 19:58:07
3
gee220000
PIOUSg📊📈 :
Ana nan zakuji wani yana neman wayansa a wajennan😹😹😹😹
2025-07-17 23:09:09
2
jibril.naadede
Sherif naadede :
Wlh da a kudu ne dan arewa yayi haka da tuni yasha taya
2025-07-17 15:11:08
4
muhammad_b_musa001
O2🎭 :
kubashi ya mutu aciki
2025-07-17 19:51:40
2
fzain71
FZaiN :
shege Dan Allah wacce station aka kaishi? Nima naje ya fitumin da motata....
2025-07-17 17:18:28
2
sweetyetty1
Sweetyetty :
Wallahi nima an sace min tawa mortar PONTIAC VIBE on 3/7/25 dab Allah kar abar shi
2025-07-17 17:16:04
3
nassir_19
Nassir19 :
Duk Wanda ya Hana a cimas uwa shima barawo ne😭😭
2025-07-17 23:51:05
1
ummu_yasin4
Nanah :
Ya Salam. Allah ka shiryar da shi da mu gaba daya. 😭😭😭😭
2025-07-17 14:54:49
3
To see more videos from user @dage111, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About