Allah ka nunamin ranan da zan wayi gari da 2 millions nawa na kaina 🤲
2025-07-18 12:02:37
560
Na'isha :
Mata masu capacity su iya siyasa wllh
2025-07-25 09:13:16
2
Aisha Adamu goje :
Dan Allah nanne TikTok 🧐🧐
2025-07-23 19:08:10
2
my_juhaizat :
hmm ni dai wlh gani nake kaman bazan iya yiwa matata kishiyaba sai dai kana naka allah na nashi wlh amman insha allahu ni mijin mace daya ne da ikon allah
2025-07-19 16:03:11
41
Aseeyerh51 :
Wannan ta burgeni sosai idan kuma ta burgeku kumin like
2025-07-25 11:25:36
9
Rashida musa :
wlh haka nayi lokacin da za'amin kishiya 😂😂😂
2025-07-18 11:33:01
120
MA'AN NAHWAN NAJAH :
wanda ya yarda capacity ne ba pacacity ba yamin like 😂😂😂
2025-07-18 11:17:38
153
Salihu KMustapha :
this would have been outstanding
2025-07-22 21:15:33
1
habibaalio :
Walahi ban gama kalo ba na dana like💕😂🤣daga wajen transfert🥰
2025-07-18 15:59:20
6
Indabawa’s collection :
Muna alfahari Dake 😂😂😂
2025-07-24 23:40:39
1
Dr maryermah :
sai daku uwargida mai capacity 😅😂
2025-07-18 10:36:12
70
Paki007 :
kai jama'ah 😂😂
2025-07-23 06:50:06
1
Fatimab1212 :
sai daki 😂🤣😂🥰🥰
2025-07-24 14:18:29
1
murjanatumaiattendance0 :
Jamaa kowa yazo ?
2025-07-18 21:08:29
18
@Aleesha23 :
Allah kaban 50k tawa takai na🤲
2025-07-23 14:24:52
1
autar mama :
wow aunty allah yabiya
2025-07-22 21:14:00
1
فاطمة سليمان روهو 🌸 :
wasu uwar gidayen kam mutuwa suke 🤣🤣🤣 Nawa kam har yau taki barina in huta kuma ni nafi karfin ta wallahi. ai sirrin gidan miji babu Wanda bansani ba. my sisters, ha shawarma kyau ta. in kina so kiji dadin auren ki da mijin ki, kada kishiya ta baki tsoro. kada kiyi wasa da ibada kuma kiyita yi wa mijin ki biyyayya, yi nayi bari na bari. wallahi zaki sha mamaki. nuna mishi soyyyah, iya girki, safta etc
2025-07-24 13:04:23
7
mardiya s bomoi :
wallahi zan iyayiwa mijina haka indai yanamin abinda ya kamata kuma in akwai rufin asiri
2025-07-18 15:20:36
5
Maryam idris :
😂😂😂 kaji maganar hankali
2025-07-23 09:22:31
4
samy collection :
😂😂😂😂 allah y baki
2025-07-23 07:04:51
1
abbansafoora :
Capacity iya capacity, Allah yasa mata suyi koyi da wannan video
2025-07-19 13:41:49
10
Rahma(Oum Beenafarh)♥️ :
bakinta kamar 15m
2025-07-23 21:38:54
1
Big Boy :
👍👍😂mai capacity
2025-07-24 08:08:40
1
abdulrazakabdul40gmail.c :
good job 👏 👍 👌
2025-07-24 13:13:26
1
To see more videos from user @real_raliya_m, please go to the Tikwm
homepage.