@kande.gao4: Barka da Jumma’a, ‘yan uwa. Wace hudubar da limamai suka yi a inda kuka yi sallah? Allah ya sa mu dace. Amin. #jummahmubarak #happyfriday #tthausa #ttnigeria #happyweekend #bestwishes #jumma #hausatiktok #fyp
Kande Gao
Region: NG
Friday 18 July 2025 12:59:29 GMT
Music
Download
Comments
S.M Abba :
1- muji tsoron Allah
2- mu gyara halayen mu
3- mu tuba izuwa ga Allah
Daga karshe ina gaida Gimbiya.
2025-07-18 13:31:56
14
Anas Shehu Ahmad :
limamin mu ya mana huduba
akan abubuwa guda uku
adaina yawan dariya yana kashe zuciya yana tafiyar da korjini
muhimanci sada zumunci
2025-07-21 12:03:25
7
user3725585630075 :
Alm Alaikum
sunce Mata Suji Tsoron Allah su dunga sa Hijabi kamar yadda Al'Qur'ani yayi Umarni
2025-07-22 15:45:55
1
abdulmaliksalisu84 :
Aslam ayau jumma a limaminmu yayawa al uma nasiya akan mutane suji tsoron Allah suyi aiki da gaskiya da rukon amana da kuma tausa yaw nakasa dasu m
2025-07-21 12:53:06
8
bukar sadik :
hudubar mu a yau shine liman yace a duk in da muka samu kanmu mureke amana
2025-07-21 22:39:53
4
arziki bayasayan rai shugabani kuji tsoron Allah
2025-07-21 19:53:24
6
Ahmad Umar Likoro :
Limamin mu ya yi mana huduba akan abubuwan da suke sanya mutum aikata sabon Allah.
2025-07-18 13:09:02
9
Umar Musa :
sannunki kande
2025-07-21 21:49:54
4
adotata RIGASA KADUNA :
DAMA ta musamman Wanda Allah yanufa da zama musulmi domin gobe kiyama musulmi ne kwai in sukayi aikin mai kyau ,ZASU shiga aljanna ,
2025-07-21 08:54:48
1
sunny :
SADI☺️
2025-07-22 21:44:47
1
@KING ALIY NEH :
malama kande yar chines kuma bahaushiya
2025-07-21 21:31:34
5
user377954486612 :
aslm muslimat
2025-07-22 22:28:14
1
user3982366137705 :
hajiya kande
2025-07-21 22:06:56
4
pharmacy ishaq :
yau anyi ma kuɗuba akan muhimmancin yin Zakka don taimakawa mabuƙata
2025-07-18 23:11:04
5
Jamilu Abubakar :
kataima ki wanda bashi da kar fi
2025-07-21 21:32:10
4
Silver Jackson6265 :
hello what are you doing
2025-07-21 19:18:34
3
YARON MEMBER :
maganan dai kaman AI 😅😂
2025-07-21 09:25:49
2
Kabiru A Yanoko :
barka dai Kande🙏
2025-07-21 07:32:54
4
user7109298036931 :
🥰🥰🥰🥰 alhamdulilla
2025-07-22 10:21:58
3
07041538728 :
muji tsoro allah
2025-07-21 12:07:39
3
zaki is coming :
good kiji tsoro Allah kowane hali
2025-07-22 19:40:51
1
fateemaabubakar391 :
Ameen
2025-07-21 08:25:49
4
akiluasalih :
Malam liman yayi magana akan muhimmanci yan uwan taka🤲🤲
2025-07-18 13:49:34
5
SHITUMUSA :
riko da addini akowana lokaci a ko wani hala mukasamekan mu
2025-07-21 22:30:36
1
To see more videos from user @kande.gao4, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.