@yusufxperience: Mi zai faru idan ka rika juyawa tamkar Helicopter 😂😂 #YusufXperience #CrazyIdeas #helicopter #hausatiktok

TASHAR KIMIYA 🧑‍🎓👑✨
TASHAR KIMIYA 🧑‍🎓👑✨
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 18 July 2025 19:55:37 GMT
58256
1748
101
26

Music

Download

Comments

kabeerubalarabe
Anglo-hausa Alphabet. :
To ai Allah baiyi mutum Dan yatashi sama ba.
2025-07-19 09:41:12
5
leeym424
L££¥m✨🦋 :
Ga wani Wanda yafi aliyu
2025-07-19 02:49:30
2
auwaldanshuwa
auwal dan,shuwa :
kaifah damacan kafi kowa hauka ml me markada shanun duniya
2025-07-22 09:50:19
0
real_sulaiman5
sulaiman 4243 :
aliyu yafara samun yara kenan 😳😳
2025-07-19 09:33:42
3
muhseen525
muhseen :
to wannan shine Allah yasa mudace
2025-07-21 21:55:56
1
user2028212637202
user2028212637202 :
ko mutum baiyi komi ba hannayen sa basuda siffar da zai iya tashi sama
2025-07-20 11:31:23
0
1auwal_bashir_abuu_aliyu
Auwal Bashir Abuu Aliyu :
Allah ya kyauta
2025-07-19 17:19:26
0
aliyumuhammadladan2a
_Aliyu★★ Ladan R9🕊 :
Happy Graduation 🎓 Aliyu tijjani college 🤣
2025-07-19 16:32:53
2
jameeljr88
[email protected] :
Kaza mahaukaci
2025-07-22 21:02:05
0
nakowan_zamani
NAKOWAN ZAMANI :
toh me anfanin haka? Duk Aliyu ne ya jamana wannan.
2025-07-19 14:18:37
0
saeyyadah
Khadija Nasir Sulaiman :
astagfirullah allah ka yafe mana😂
2025-07-19 17:12:18
0
emraan476
MajiDadi :
babu tsani ne ?
2025-07-19 19:55:37
0
sarakine.one.time
*NUHU SARAKI* :
WAI KU DAN ALLAH MIYASA KUKE KAWO MANA LABARI MARA KAN GADO 😭
2025-07-18 23:28:57
2
u_faruq35
Faruq :
hmmm Allah yakyauta 🤔
2025-07-19 09:44:00
0
gamzaki_
Gamzaki :
tijjani aliyu kacanza fuska kenan sabida alabaranka hakanzayyu Allah yasa mudace amin Summa amin
2025-07-19 10:29:07
1
abdulkarimyau6
abdul :
to wannan shine Allah yasa mudace🙄🙄
2025-07-19 14:25:05
0
ayshamk98
Ayshamk :
Hope kanayi de 😱
2025-07-19 18:44:20
1
boukari808
boukari :
ikon allah ashé mutun yana tashi sama🤣
2025-07-18 20:12:44
2
umarmanage
@-Be-Greatful…😊otherwise you” :
Happy Graduation 🎓 Aliyu tijjani college 🤣
2025-07-19 09:19:51
2
user6394261862501
بابكر اسحاق :
Bala i 😂😂😂
2025-07-18 20:05:12
0
user8020802429120
Umar Muhammad :
wannan labour ne amakarantar aliyu dakuma matarsa aliya duk wanda ya yarda yamin like
2025-07-20 21:25:27
1
buhari1142
official :
kai jam a
2025-07-19 19:12:35
1
adamubayekeffi
adamu Baye keffi :
khalifan aliyu tijjani
2025-07-19 06:38:39
1
khubratulbaqir
Muhammad Baqir Salihu :
gaskiyane qanin aliyu tijjani
2025-07-20 19:19:02
2
uua462
زونورين ✨ :
Kaji Wata Masifar Kuma🤔🤔
2025-07-21 23:22:24
1
To see more videos from user @yusufxperience, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About