Inason siyan bitcoin dinnan Kamar guda 5 a OPay zansa maka kudin ko PalmPay 😂
2025-07-19 10:10:53
18
GADU'S FOOTWEARS :
Features Babu babban I da chacha wlh wa zai karyatani
2025-07-19 20:30:34
2
PMI :
inada XRP 30 kuma yasin nafara gajiya da ajiyarshi
2025-07-21 20:21:44
1
WiREZO :
no there's no way you can predict crypto bro
2025-07-19 19:14:39
4
user61131732911 :
ribace wallahi😭😭
2025-07-19 23:22:00
2
Auliya allah3 :
mude muna kasuwa allah ya buda manata kuma allah ya temaka
2025-07-19 08:55:11
19
skipper s malami :
binary trading da future trading indai kanayin Daya daga cikinsu ta ka hakura ka tubanma Allan yauwa😀
2025-07-20 01:23:00
1
@SIR XHAKA💥💥 :
duk wanda ya yadda dacewa future trending gambling neh yayimin like🙏
2025-07-19 23:05:48
6
mc Ambassador :
Wannan gayen makaryachine fa
2025-07-21 11:53:07
3
Abbakar_sadeecq✌🏾 :
okayyy CA CA kenan
mungane Dan CA CA
2025-07-19 23:27:25
1
Auwal Aliyu :
future trading is a gambling
2025-07-20 20:56:36
1
M_B_k :
A kwallo ma inde zakayi prediction zaka samu kudi caca kenan
2025-07-19 21:54:03
1
Mighty Boy :
Wato future trading dai baya da mara ba da bet
2025-07-19 15:49:29
7
sparrow9855 :
dan Allah full video pls
2025-07-19 10:56:15
3
Sadeeq :
@Sadeeq:@Sadeeq:@Prince_Mainan_Anka 🫅🫅🥰:Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin Allah yajiqan baba buhari🙏
2025-07-19 13:47:25
1
Shapson_jr :
Dan girman Allah kakoya mani Inason in iya wlh
2025-07-19 12:04:13
0
To see more videos from user @cuteboy_backup, please go to the Tikwm
homepage.