@boh_360_hub: HALAL MATCH EPS 30#matchmaking #AREWA #dating #bestofhausa #halalmatch #viral

BEST OF HAUSA
BEST OF HAUSA
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 19 July 2025 18:41:52 GMT
213611
16315
635
168

Music

Download

Comments

xiee.fulanee
🦋💕amnah💕🦋 :
to yanxu waye macen waye na mijin duka murya iri daya
2025-07-19 19:05:01
83
hafseey909
intelligent :
too😳yau Kuma inda muka zo kenan
2025-07-21 19:57:03
1
ali_mokoa
Ali Muhammad Adam :
Mutane sunyi nisa ku Kuma a Nan aka barku. Mtsww😏
2025-07-23 18:50:56
1
naseeehu
NASIHU🤝💯 :
Malam kasaki muryarka bama san iskanci
2025-07-19 20:30:33
27
amistic014
Amistic014 :
meye kake wani kashe murya haka ba dadin ji😳
2025-07-20 14:04:03
2
arewadiariespost
Arewa diaries post :
wannan kashe muryar fa🙄
2025-07-19 19:54:09
3
sir.sabiyu
SIR_SABIYU✅🧖 :
Gsky wnn muryarki tadanyi change da yawa
2025-07-22 09:01:45
1
ibrahim.ibrahim5729
Ibrahim Ibrahim :
Narantse da Allah media idan ba yan comment akwai matsala😂
2025-07-21 12:00:50
6
bornsweet_cakes_nd_more
Bornsweet_cakes_nd_more :
Amman me yasa suke shaqe murya haka😭😂
2025-07-22 20:35:52
1
bnyusuf71
Bn Yusuf 💫 :
Amma wadannan Yan biyu ne
2025-07-21 23:09:22
1
hassan.najib.jibre
Hassan najib jibreen :
gaskiya halal match basu taba kawo yarinya mai kyan wannan ba
2025-07-22 14:03:53
1
separater96
Yusuf :
Sai kukaji nafara San yarinyar nanko😂😂😅
2025-07-21 11:20:47
4
abubakarscorre
abuabakar :
hhhhhmm gaskiya akwai yan duniya ina ruwan ka
2025-07-22 16:26:34
1
realdanmegoro140
REAL DANME GORO :
toh ya Karin kyau
2025-07-22 20:39:02
1
abbakembakajal
Abba kemba 5182🎀🎀💔💔 :
tab daudu gatan birni hassan make up ga aboki😂😂
2025-07-21 23:11:31
1
efootball2173
eFootball :
Wlh murya namiji yafi dadi😂
2025-07-21 22:17:22
1
chebe747
fatima isiyaka :
kana magana kamar dan daudu
2025-07-20 20:23:12
2
drelsunus1
Drelsunus1 :
Hmm yakamata kuke kawo yara ba kamar ku ba
2025-07-22 12:46:33
1
muhammadalhassan251
M D KANO😎 :
kaji banza Dan daudu tirr😏
2025-07-22 20:06:31
1
isahmessy901
Isah Messy :
Wlh kinada kyau
2025-07-21 22:51:59
1
hajiya_zainab5
Hajiya_Zainab 🌹 :
Yanzu Dan Allah wacece Mace acikinsu🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-07-19 19:06:21
36
lyricswurld7
فنثسثك :
tunda kuke halal match ba'a taba kawo kyakya irin wannan blvck beauty bahh
2025-07-20 01:44:51
1
aminushocking
Aminu ishaq :
Wato dai kwaila ye
2025-07-22 04:39:07
1
umar.damau
Umar damau :
slm 🥰🥰🥰
2025-07-23 19:40:18
1
murjanatuyusuf0
Murjanatu🥀📝 :
Nazata ma macen ce tafara sallama 😂💔
2025-07-20 11:33:46
15
To see more videos from user @boh_360_hub, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About