@hadizaaliyugabon: 😝😝😝😝😝

Adizatou
Adizatou
Open In TikTok:
Region: SA
Saturday 19 July 2025 19:07:37 GMT
140422
19088
873
134

Music

Download

Comments

muleka_arewa
Uwar Gulma 😂😂 :
Wanda ya gane dawa akeyi yamin like 🤣🤣
2025-07-22 16:42:01
3
aisha_khamis22
Eyshat Candy's 😍 :
😂😂Anya akwai Wanda Yakai Gabon habaici
2025-07-20 15:50:53
22
souleyman.abdrama
Souleyman Abdraman :
mâcha allah my Sister
2025-07-23 05:43:49
0
sdayks1
user3752351799214 :
Dan Allah danAnnabi ki daina habaici,wallahi kin zama too local,you are always tarnishing your image, and degrading your dignity, haba tur too bad of you
2025-07-19 20:09:24
10
ummu_amjad01
Samjaad online Academy :
I’m Qur’an online teacher
2025-07-21 06:48:55
3
asiwajubolatinubu1
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu :
Nayi Allah wadai da rage kibar da kikayi
2025-07-19 23:22:59
19
rukayatu.mohammed
Rukayatu Muhammad :
burina inje madina 🥺
2025-07-19 19:40:55
12
mufys_secret
Mufys secret :
Wlh tayi kyau kiba ai masifa ce
2025-07-21 11:22:00
3
leemat074
I'm leemat💃💃💃💃🌹 :
naga kamar kibafah tafara dawowa saikin Karo magani gaskia
2025-07-23 07:01:34
0
kotu6629
Ameenu ko2 :
Ke yanzu kindawo cikin habaici kullum to waya ce kiyi slimming mu ina ruwanmu 🥺🥺🥺
2025-07-19 23:06:47
10
badaru350
Badarudden :
Masha Allah
2025-07-22 22:26:34
0
niii.yar.sunnah.ce
🧕MAR'ATUSSALIHA🧕 :
inji murja tace duk Wanda yarame yun wace😂😂😂😂😂
2025-07-20 05:15:05
7
danshugaba017
Taseeu Muhammad :
ba iya kibar ki kika zubar ba wlh har da kyau da Allah ya Baki kin zubar a shara
2025-07-19 21:45:15
6
yusufkp23
yusufkp23 :
kiyi hakuri mama gabon
2025-07-22 19:59:52
0
massary401
FM🥰❤️ :
har rufaidqn Ashe ta rage😭
2025-07-19 19:41:24
39
mukhtar.yahayya.f
Muktar Yahya qurema dadi lamba :
ynz dai kin da wo budurwa to gsky kisamu saurayi ki aura
2025-07-22 14:40:40
2
shamsulawal51
shamsu lawal :
kitafi kiyi aure yar wahala
2025-07-20 07:57:52
13
muhammadyasir221199
yasir rabiu kawu :
kin koma yar mitsila abinki tsaf saina goyaki na zagaye kaduna😂😂😂😂
2025-07-19 19:13:02
2
aminuauwal22
I am Aminu Auwal :
Kefa habaicin naki yayi yawa ba ruwan kowa da ke amma sai habaicin bala'i🙄
2025-07-21 10:25:54
1
sadeeqcommunication
Sadeeq☑️Communications ✅ :
Kufadawa wayanda Suka miqa Al’amarinsu ga Allah cewa Allah yayi Alqawarin bazasu kunyata ba Allah Gamu Gareka 🙏
2025-07-19 21:42:27
10
meenat.yakasai
MEENAT YAKASAI💎💸 :
😂wlhi Duk habaicinki Sai munfada
2025-07-22 16:00:30
0
musty.musbrik4
ATRZAT :
wlh inayinki sosai dije Allah ya qara Miki lfy🥰🥰🥰🥰🥰
2025-07-19 20:23:46
8
danbaba__1
Danbaba :
kitaimaka dan Allah kiyi mention din account dina na facebook a cikin facebook dinki inasun suyi verified dina monetization ga acc din Sani lukman danbaba🙏
2025-07-22 10:40:46
0
user0009999mgs
Attalili Attagazuti :
Nakasa sabawa da ramar ki
2025-07-22 16:10:04
0
jazeey11
Muhammad Abdulhamed :
Allah kabani ikon yiwa matata kishiya😓😓🤲
2025-07-19 21:32:46
3
To see more videos from user @hadizaaliyugabon, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About