Tarbiya irin wanda Baba Buhari yabaiwa yaranshi abin koyine ga kowane magindanci saboda abin tanbayane gaban Allah
2025-07-20 10:16:29
3
Liverpool :
Amma Baba meyasa sanda kanacikin gwamnati bakafadaba
2025-07-20 22:10:21
0
مريم ابرهيم باب :
wnn gaskia ne yusif buhari yasa mu tarbiyyah kwarai🙏
2025-07-20 22:32:56
0
ma'u Ajiyar Allah :
tarbiyar ba daya bane. mu yaran fulani akwai boundaries tsakanin harkokinmu da harkokin iyayen mu
2025-07-20 06:24:34
15
asmie088 :
Gaskiya Baba Buhari yayı kokarin bashi tarbiya kai this is so emotional 😭
2025-07-20 00:19:08
19
AL Ameeen :
professor fa kuka yakeyi gyaru wannan bawan Allah nason kasanan
2025-07-20 06:24:41
2
Leemah bultuwa :
Mehankali wllh inakaunarsa sosai
2025-07-20 16:05:00
1
ishaq :
gaskiya yusuf nada tarbiya Allah yasa beda mugun hali agefe fatan alkairi
2025-07-20 09:02:35
6
hajja Boss :
tabbas
2025-07-21 00:28:08
0
umarsanisambo :
tatijun arziki Allah y karama lfy d nisan kwana 🙏🙏🙏🙏🙏
2025-07-19 20:37:09
12
Muhammad (Kamal Ahijo) Idris :
Inason mutumin nan 🥰
2025-07-20 23:16:35
0
Abbakar♤♤♤ :
shiko wannan Dan Na,Iya din Sai a hankali
2025-07-20 07:47:51
1
Blvck_Ibraheem👳🏾♂️🇳🇬 :
Kowa ma wallahi
2025-07-20 00:34:47
2
KOKOROKO Nigeria News :
Social life of the South is different from the North.
2025-07-20 02:11:00
5
Gorgeous Xee :
Wallahi first time danaji muryar Yusuf
2025-07-19 23:37:36
18
SAYYADA KHADEEJA KIYAWA 🤗🩷🩷 :
wannan gaskiyane 💝
2025-07-20 05:55:06
2
ℂ𝕒𝕝𝕝 𝕞𝕖 ℕ𝕠𝕠𝕣𝕕𝕖𝕖𝕟 :
Allah ubangiji ya hannunta Maka shugancin kasar nan Idan shine Mafi alkhairi Idan Kuma ba alkhairi bane Allah ya zaba mana Mafi ficin alkhairi. Amma gaskiya Prof Kayi mana wannan kokarin ka tsaya Takara Allah Kuma yayi jagora.
2025-07-20 12:20:26
1
abubakarumarahmad3 :
ameeen ameen
2025-07-20 16:54:15
1
yakubu sanda :
baba yabashi tarbiya ai Allah ya jikan baba
2025-07-20 06:11:09
1
S Muhammad :
Allah yajikan baba Buhari 😭
2025-07-20 00:18:21
4
Habib Ali lantewa :
Allah yasa Aljannah ce mako ma a gareshi
2025-07-19 23:26:47
5
Ibrahim sarki :
you deserve a leader ship
2025-07-19 23:37:54
3
sweetheart 🥰🥰 :
Ameen
2025-07-19 23:35:01
1
Rabi'u robben41 :
Allah yajikan baba buhari da rahama
2025-07-19 20:59:28
9
Ishalle_motors :
tarbiyan sune ba daya bah.😅
2025-07-20 01:49:23
1
To see more videos from user @dclhausa, please go to the Tikwm
homepage.