wallahi ni bazan taba yin ma mijina haka ba saboda wan nan tsakanin Shi da Allah ne
2025-07-19 22:33:45
297
husnerh :
Dan Allah kar aManta a yiwa annabi salati goma
2025-07-20 08:47:11
238
safwan chicken :
da gaske ne ai bazai amince da wuriba haka gaskiya nidai banyarda da wannan prank dinba Maza ai sunada tunani
2025-07-23 08:04:29
1
ummi Abdulaziz ❤️ :
dan shegiya ki rabu da shi
2025-07-21 12:41:02
14
Maman Tasleem :
Wannan wani irin masifane dole se muntozarta abokanan zamammu muji storon allah wllh😭😭😭
2025-07-19 23:28:56
45
Khairat Matar Habibi💜 :
Walahi we are making divorced mistake of our life by pranking our husbands this prank of teen it's brick many homes as a lady if you don't trust your husband just put him in prayers that's all I can say
2025-07-19 23:39:01
54
Shamsiya Harun Salis :
kuma matan sune yanwahala saboda ni idan inazama danamiji inyadawo gida shine nawa Babu ruwanada rayuwarka tawaje saboda mazan zamani inkace zaka dingabin diddiginsu bazakayi zaman aureba wllh kedai kawai kijitsoran Allah shine
2025-07-20 12:10:30
7
murjanatusaifulla :
duk wanda yafahimci shiryawa sukayi dan Allah yamin like
2025-07-23 13:22:51
1
Mohd inuwa ibrahim Koki kano :
Aboki na wanan yada ce kucigaba da tona su duk wan da yace bay dace ba shima Yana cikine in batayiba Taya zata tabba tar say ya kwsso ciwo yasa mata
2025-07-20 09:38:19
6
🌹🦋Halishhh8080🦋🌹 :
Kai karku Raina mana hankali wannan shiri ne 😂😂😂
2025-07-19 22:28:39
53
safrau abdulaziz :
but pls yakamata ace koma tana zarginshi tasan yanda zatayi ko yan dabaru namu na mata kiyi a tsakaninku bawae kizo social media ba kingane 🙏
2025-07-23 10:01:37
3
Aisha Aliyu Mrs barde ,🐊🐊🐊 :
Yanzu ita kanta zuwan datayi ya hallata a musulinci tazo ta hadu dawani kato ni wlh Sam Banga abun burgewa ba anan ba haba idonmu yarufe dason ganin aibun Wanda muke zaune dasu🥺🥺🥺
2025-07-20 00:02:35
18
His Favorite🧕❤️ :
The only prank That my mind didn’t Accept 💔
2025-07-20 12:05:57
11
samira :
hum allah yachirya wly bazan iya yima mijina wanan ba sabida banyi chirin hawan jinni ba
2025-07-22 09:24:39
9
khadeeja :
Wlh Baku iya kome ba ko yan karyane daga ganin hadawane 😏😏😏😏
2025-07-22 17:18:59
6
Murjanatu🥀📝 :
To ita taya akai bata yarda da mijin nata ba ?
2025-07-22 02:16:41
18
🕊️🦋Amrish🦋🕊️ :
Tab kaxantar da baka ganiba tsafta ce Wlh idan nice baxan faraba gara nayita masa addu’a Allah ya shirya ko nace yaban takarda na wuce gidan ubana🤣
2025-07-22 00:01:12
4
Aliman Touré :
allah yasa mudace 😭😭
2025-07-20 23:58:36
4
Bangis Fagge :
Allah yasaka Miki wlh Ni Ina goyan Bayan Hakan DA akeyi wlh Duk Maci Amana Allah ya tona musu asiri
2025-07-19 23:27:52
60
Rilwanu :
wlh kila ita batayimai abinda yakeso shiyasa yakebin mata
2025-07-20 13:00:12
7
ummu ammi :
😭😭😭 mata suna cikin damuwa sosai Allah sarki bawai Allah ta bani tausayi
2025-07-19 22:36:49
20
hauwa'u umar :
Allah duk maicin amanar aure kowaye ne macene ko na miji Allah katona musu asiri🤲🤲🤲🤲🤲🤲Allah ya saka miki😭😭😭😭
2025-07-22 17:26:51
4
meenabeautylounge :
Allah yasa bishiyan kuka gareka Allah y shirya
2025-07-19 23:35:52
10
Maman Tasleem :
Kamarma ciki gareta 😭😭😭
2025-07-19 23:30:23
15
salma Muhammad Arab🇾🇪🇳🇬 :
wannan karyane wlh kukuka shirya abinku
2025-07-21 13:05:36
6
To see more videos from user @thefunnyboss_01, please go to the Tikwm
homepage.