Kaga wani dan iskan da hular 2023 akansa wai renew hope rigar jikinsa kuma 😂😂😂shi kansa yana Bukatar renew life dinsa 😂
2025-07-21 14:14:12
2
ArcAlmara'i :
Ni na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏
2025-07-20 11:25:05
9
safiyanumuhammada :
dan ubanka kasamu muzabi tinibu toh
2025-07-20 07:17:31
0
dsamsfashion :
watakan mansagir su karmukan nasa basufahimci yafisu Rigaba kuma yafisu qoshi Allah yafahimtar da matasanmu
2025-07-20 08:59:29
0
Kabiru Usaini :
yakamata yakoma islamiya yagane tauhidi yasan Allah
2025-07-20 08:09:49
10
Rimaye Textile!😎🇳🇬 :
original jaki ba sirki😂
2025-07-20 09:13:36
4
user8338153745484 :
Bamayi Wallahi
Kano ta kwankwaso ce ✊
2025-07-20 06:24:30
3
Altoos :
can you imagine this kind of mentality 🥺🥺🥺
2025-07-20 20:43:08
3
Yusuf furniture :
kaji dan wahala wannan shine yasa aka kone mutane da ransu dan jaka kisane yadace da wannan jakin
2025-07-20 09:40:41
1
Zaidujunjubk :
shin yakoma ga Allah ya na dan APC ko yana musulmi?
2025-07-20 23:06:27
1
ibraheem@aa :
lahira baa siyasa
2025-07-20 00:43:08
2
ladan :
doguwa dan wiwi 😂😂😂
2025-07-20 11:55:43
2
Yahuza Safiyanu Muhammed :
wayewa akwai dadi
2025-07-20 06:50:29
1
Alhaji Sadi ishyaku :
zakuyi bayani da larabci
2025-07-20 12:53:14
1
SADEEQ KANO :
zaku mutu dukanku wlh babu wanda ze zalince mu mu yafe masa
2025-07-20 08:05:14
1
Mohammed Shehu baba :
insha Allahu Rabbi Bijahi Rasulullahi sallahu alaihi wasallam kayi mulki Na karshe kenan Alfarmar annabi Muhammad saw
2025-07-31 17:22:09
0
Mansur Samri :
Mahaukacin banza rana sai ta riga APC faduwa
2025-07-20 17:32:56
0
habus :
Subhanallah
2025-07-29 17:26:40
0
MusaBs :
Gaskiya wiwi Matsiface 🤣🤣🤣
2025-07-22 17:30:35
0
ATYZAGE :
@ATYZAGE:Ni Na tashi a maraya🥹🥹 ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄 ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏
2025-07-21 21:55:48
0
Umer_a.a0001 :
Yanzu me buhari yayi mana da za asake yaudarar mutane da jamiyar apc
2025-07-22 07:11:25
0
To see more videos from user @prince.aliyu.sarkidoguwa, please go to the Tikwm
homepage.