"Duniya na muku daɗi, amma ku fita a sannu — kada ta kai ku ta bar ku a baya. Kada jin daɗin duniya ya ruɗe ku har ku manta da lahira. Rayuwa mai ƙarewa ce, amma lahira ce tabbatacciya. Allah ya sa mu cika da imani, cikin rahamarSa. Ameen 🤲🏼🕊️"
2025-07-25 12:41:14
0
Farooq -J-Town :
Wllh yawancin masu irin wannan yayan Talakawa ne iri nah