@ashana.matchse:

ASHANA MATCHSE
ASHANA MATCHSE
Open In TikTok:
Region: SA
Tuesday 22 July 2025 12:09:33 GMT
508059
31192
884
3499

Music

Download

Comments

teemahcollection10
🤸‍♂️Teema Yar Kasuwa🦋🔥 :
To us who will always run to the comment section May our pocket never run dry😂
2025-07-22 21:25:59
19
feenabala
feena bala :
gsky ba halitta danafi jin tsoro irin maciji allah kashiga tsakanina dashi duniya da lahira
2025-07-22 17:02:32
88
architect.dtr
Abakar Sadiq :
maciji daya sai ya birkita ma lissafi a garin neman $$
2025-07-23 07:55:41
0
hauwaalkali663
HAUWA PRECIOUS :
ina mamakin masu qaryatashi wlh, ilimi zurfi garesa akwai abinda bazaka iya qaryatawa ba idan bakada iliminsa
2025-07-22 19:08:41
18
omarpherruq1
Abuja'afar :
Sunnan wata kofa a kano wai ita ''Kofar Mazugal 😅😅😅
2025-07-22 18:12:26
15
mrs.573
MRS………😍 :
😂😂😂😂Idan kullum kana ajiye ₦50, zai kama: ₦50 x 7 = ₦350 a sati ₦350 x 30 = ₦10,500 a wata ɗaya ₦10,500 x 366 = ₦3,843,000 a shekara Ku koyi tattali domin gina rayuwa
2025-07-22 17:49:21
13
ustaz.mustapha.is
Ustaz mustapha ishaq :
jama'a mu daina ƙaryata mutane akan abin da bamu da sani akai Allah yasa mudace
2025-07-22 20:46:53
2
zainababubaka
زينب ابوبكر :
kai bafa maciji bane mabiyyace fa😂
2025-07-22 20:34:48
1
aliyusise90
🦁CISSE🦁 :
A kano munga wanda aljana ta shayar da shi dayaji uwar bari yafito ya janye shayarwar😎😂
2025-07-22 19:58:07
3
adam_yessboss
yessboss :
Pls tag me for part two
2025-07-22 18:28:30
3
kasataniger2
kasata niger🇳🇪AE S :
toh idan yamutu yabar macijinf ya zatakasance kenan 😳😳
2025-07-22 22:20:13
1
nanahauwaabubakar
NanaHauwa Abubakar :
my grandma who used to be a local midwife once told me she had delivered twins twice which had a snake and human being
2025-07-22 20:50:23
5
ummuafraa386
UmmuAfraa386 :
Next please
2025-07-22 21:57:34
1
_comrade.25
Comrade :
kalla Kai kalla kai😂
2025-07-22 22:15:44
3
gangster00150
🌔💥Gangster ✨🪙 :
Dan Allah a taimaka a hadani da mutumin nan
2025-07-22 20:12:25
1
umar.major
Arc Umar major :
waye ya kirga machizen , census akayi KO mai nene
2025-07-22 20:27:37
2
usman.usman169
usman usman :
jama'a mu daina ƙaryata mutane akan abin da bamu da sani akai Allah yasa mudace
2025-07-22 19:14:56
19
firdausiadamu
Scottish essentials product :
Allah ka mana tsari da macizai dan girman zatin ka🙏🙏🙏
2025-07-22 20:01:50
17
ammar_shanon0
🦂 :
Uwarka kulba ce kenen🤣🤣🤣
2025-07-22 22:09:38
4
iby1984
IBRAHIM ABDULHAMEED IBY :
Kaji Dan makaryaciya
2025-07-22 17:46:03
17
zynba2
No Name 👌 :
kudana karya ta mutum sabida babu abunda Allah bazai iya iyi ba kadan daga ciki ikon ubangiji kensn👌💯
2025-07-22 20:59:04
2
abdoulmsaulawa01
Abdul M Saulawa :
karya ne😅
2025-07-22 21:49:38
1
a_m_baba_001
a_m_baba_001 :
Ni na tashi a maraya🥹🥹  ban san mahaifi na ba 🥹🥹na shekara 9 a makarantar kwana🥹😄 na shiga soja👨‍✈️A kasa daga makurdi saida naje har karshen nigeria 🇳🇬 😄  ba abinda ya taba samu na🥰 Allah kadai ze iya wannan🥺 saboda haka inaso ku karfafa imaninku🥺 kuyi iyakar kokarin ku🥹 amanar da aka baku ku rike🥹 data iyalinku🥹👬 kada kuyi wasa da ita🥰 kada kuci amana🥹 abun duniya abun banza ne🥹😍 saboda haka ku rike amana🥹 ku rike iyalinku ku🥹👬 kuma dubi jama'a da gaskiya kamar yadda nace ni bani da wani bayanin🙏
2025-07-22 23:10:26
0
zainabsalihu562
bintu salihu :
amma dai maman tamurutu koh bayan tahaifo macijin
2025-07-22 19:19:29
1
safnasafna370
Mrs Hassan ❤️💍 :
Abun tambaya anan shine kaida macijin tare aka hadaku akayi kiwon ku ko Yane gaskiya yakamata kadawo ka amsa muna wannan tambayar 🤔
2025-07-23 00:06:09
1
To see more videos from user @ashana.matchse, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About