@ilamasa:

Ismail Ilamasa
Ismail Ilamasa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 July 2025 22:11:35 GMT
1492558
69353
1719
3573

Music

Download

Comments

a.sadauki1
Aishatu A sadauki :
dadina da dariqa wlh ana chashewa sosai 😂😂
2025-07-23 14:07:51
49
maryamibrahim326
Maryam Ibrahim :
wannan daga ganinshi zaiyi warin jiki wlh
2025-07-23 15:06:01
62
hallyphysicsclass
Hallyphysics🇳🇬🇬🇧 :
Ikon Allah! 🤔🙄 Kumafa Surukin wanine koh? 😂🤣 Allah yashiryamu
2025-07-25 00:13:05
0
zainabbeautee
real__ shaf__soon :
dan girman Allah aumin lakin
2025-07-23 07:51:42
67
fatty_muhd
Zahraa🎀 :
Allah yasa muyi karshe mai kyau🤲🏼🥹
2025-07-23 12:54:01
168
8085477698mzzaharaddeen
mr zaharaddeen :
dukwanda yayarda wannan Dan izalaneyamin like
2025-07-24 10:57:36
2
adam46123
sonkowa 🇬🇭 🇩🇪 :
Allah yasheryemu bakidaya 😭😭😭
2025-07-25 02:38:50
0
salmaaljabaly4
salma Aljabaly :
Allah yasa mu dace
2025-07-24 22:52:47
0
khadnoorfaces2
Khadnoor-faces :
Allah kasa muyi kyakkyawan karshe 🙏
2025-07-24 19:09:24
17
yaseerahmaaji
Yasss!❤️ :
Wallahi wasu mutane suna fakewa da darika suna baza iya shege Allah ya shirya🤲🏻mudai ba dabi’an mu bane wanan wallahi
2025-07-24 22:41:31
2
abdulabubakarjos
Abdul Mangu :
tsakani da Allah nanaye na darika, tarbiya kuma na izala
2025-07-23 05:52:29
43
kawuhassanjega
Kawu Dreban Tanki🇳🇬☑️ :
Wallahi yayi Kama da Moɗa
2025-07-23 06:42:20
88
yameen_alkali
Yameen_Alkali :
A hakan wani maras tausayi zai roki wannan kudi😳💯
2025-07-25 00:06:25
0
kufadi_alkairi
KU FADI AL'KAIRi :
kumafa wannan yana da yara koh🥰 but ku fadi alkhairi ko kuyi shiru 🤫🙊🤐
2025-07-24 22:56:21
0
sadeeq_brother
Sadeeq :
Allah mun gode maka da kabamu iyaye dattawa yanzu wannan mahaifin wasu fa
2025-07-23 16:03:25
3
nazhatluxuryventures
Nazhatluxuryventures :
baban wasu😅
2025-07-25 00:41:20
0
fbumar5
Fateemah :
Anya wannan ba shine baban joker ba😅😅
2025-07-24 22:18:47
0
user4619813046108
zunnu :
kuma yana da yara da mata?
2025-07-24 23:09:08
0
laminatou06
Laminatou :
baban waye ne?? ina tambaya baban waye??
2025-07-23 09:19:57
6
bouki.guy
Abba—Jages-JR :
Kai kana tashi akacema wanan shine babanka ai takarema sai dai innalillahi Allah yashirya🙏
2025-07-23 18:50:13
11
patienceebobzom
patielove :
amma lafiyanka kuwa??
2025-07-25 00:02:08
0
oglambaaa
OG LAMBAAA🦅 :
wai yanzu wannan baban wani ne nan fa 😒
2025-07-24 23:13:15
0
imtiaz_imtiaz
Ayman :
Allah Ya rabamu da ɗarika
2025-07-23 05:30:32
16
ahmedbabangida
ahmedbabangida :
kwaya batayiba
2025-07-24 22:48:56
0
mouhamadou6542
mouhamadou :
🤣🤣🤣😂le père de quelqu’un
2025-07-23 08:45:40
0
To see more videos from user @ilamasa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About