@gtrhausa: Ina Mah Ayi Tashin Alkiyama A Jibi Jumu'a - Abdulkarimu Daiyabu Alhaji Abdulkarimu Daiyabu, na wannan fata ne a yayin zantawarsa da GTR Hausa, inda ya ce ya yi wannan fata ne a sakamakon irin zalintar 'yan Najeriya da ake yi.
user88155922326166Gtrhausa
Region: NG
Wednesday 23 July 2025 07:34:18 GMT
Music
Download
Comments
naskomasudu :
Ameen ya rabbi
2025-07-23 16:45:41
1
Mukhtar Mansur :
kai kaji wani tsoho😂😂😂😂😂😂😂😂😳
2025-07-23 16:56:54
1
MAE-RITAYA ALIBASHIR :
Wallahi Ameen 😹
2025-07-25 00:29:38
0
shamsu___abdullahi8074 :
Akwai matsala 😂😂
2025-07-23 21:46:44
0
Orangecity17 :
wooo Nigeria 😂😂😂
2025-07-23 23:17:24
0
Abduldembo :
Gaskiya Wannan laifin Matarsa neh…Ku aura masa yar 16yrs ku gani bazai kara maganan mutuwa bah wlh 😂
2025-07-23 14:24:29
9
Usman BBK :
Ki tura masa 1m zaya tabbatar maku da talauci ne yasa yake wannan sabbatun
2025-07-23 16:28:52
2
Receiver :
Gaskia akwai depression akan malan
2025-07-23 17:28:20
2
BABAI MAGINI :
wai dama mutumin nan yana nan. abdulkareem dayyabu shugaban jam'iyyar A D
2025-07-23 13:12:35
2
BMI deco interprises :
Abdul Karim dayyabu
2025-07-23 21:41:29
1
Tajuddeen rabiu :
Akaishi Dawanau Yasha Magani
2025-07-23 16:44:33
1
sir-sadauki :
gaskiya kenan😂😂😂
2025-07-23 09:37:18
1
moh__kabir :
kajiwani magana fa
2025-07-25 00:35:39
0
Murtala Isa :
duk masu comments din nan yara ne baku san waye wannan ba shiyasa kuke cewa wai aturo opay din sa ko a bashi mgn kuje kutan bayi manyi subaku lbr sa
2025-07-25 00:12:22
0
barbushia :
haba mlm mi yay zafi haka
2025-07-24 22:01:05
0
jameelarh25 :
Aturo mana opay dinsa pls mudaii bamu shirya bah karya jawo mana🤣🤣🤣
2025-07-24 19:11:42
0
chopper. :
DAARRR MALAM
2025-07-24 15:54:19
0
isah Usman sheka :
💊×3 safe da yammah da dare
2025-07-24 13:47:09
0
ZANGINA09 :
Masha Allah
2025-07-24 11:27:39
0
pheena❤️ :
saidai ka mutu Kai daya🤣🤣
2025-07-24 10:47:03
0
saminu.eto.o :
iyeeh 🥱🥱🥱
2025-07-24 10:24:02
0
tasiugarba397 :
Allah yakarama lfy
2025-07-24 10:17:16
0
seniorman🐎🐎🐎 :
ah wannan iskancine 😂😂😂
2025-07-24 09:48:08
0
Abubakarsadik :
iKon Allah Sai Kallo
2025-07-24 07:53:32
0
🦁CISSE🦁 :
Haba dai aiyi hkri nayi aure🤣😎
2025-07-24 07:26:24
0
To see more videos from user @gtrhausa, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.