@nuhu_adam_nuhu_20: #sheikhul_islam_malam_jafar_rahimahullah #sakonninmanzonallah #daawatussunnah #bin_adam_yaron_sunnah

BIN ADAM☝️🇳🇬✨
BIN ADAM☝️🇳🇬✨
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 23 July 2025 14:15:45 GMT
422620
29171
416
3602

Music

Download

Comments

dr.katsina
DARUL HADITH :
💪💪😂😂😂Duk wanda ya yarda annabi yafi kowa yayi following dina please 💪💪💪
2025-07-24 13:48:57
44
dalhat2015
user3817808109471 :
wannan itace Amanar ilimi lokacin da kasan kayi kuskure kazo kafada allah yasakamaka da gidan aljannah
2025-07-23 23:39:54
203
user3951113761798
Usmakks :
Allah yajikanka yayimaka rahama.
2025-07-26 05:36:44
0
sirdone1437
Sirdone :
Allah ya isa wanda sukai sanadiyyar Rabamu dakai 😭
2025-07-23 23:53:26
70
aure_duniyane
Aure_Duniyane💘💥💯 :
Allah katsinemusu albarka katarwatsa rayuwatsu kahanasu zaman lfy wanda suka kashe sheikh Jafar da albani
2025-07-24 22:52:57
17
adamuabubakar783
Adamu abubakarumarmaitaki@gmai :
amanar ilimi kenan allah ya jikan ka
2025-07-23 21:18:10
73
alimaniynk
Danmalam :
pls me ake yi a bisa Sunnah manzo Allah?
2025-07-23 21:06:54
25
idrissalimusa1
MALLAM IDDI :
That's why I believe only in the Quran
2025-07-23 20:22:02
4
almustaphakhalil
almustapha :
wlh Mafi Yawan malaman Darika basa iya Fitowa suce sunyi Kuskure wlh Sunnah tayi Allah 🤲 ka tsayar damu akan Sunnah Annabi Muhammad S.A.W
2025-07-26 02:15:25
0
abubakarusman6254
magic one :
wannan shine babbancin malam sunna da na darika muna kewar malam 😭😭😭
2025-07-24 07:48:48
42
khaleeferhh
Khaleeferhh :
Ashe dai akwai hadisa bola kenan kamar yadda irinsu Mal. Abubakar Gumi, Dr Ahmad Gumi, Mal Abduljabbar da sauransu suka taba kore wasu hadisai amma aka ce karya suke dukkan wani hadisi annabi ya fada. Allah ya kara shiryamu
2025-07-24 08:48:16
1
b_muhd_hotoro
B MUHD HOTORO :
Yoto malam ai San munyi tinda ba sunan kowa aka kiraba inba sunan Allah ba Kuma meye aibi Dan kayi abinda ba zunubi ka aikataba
2025-07-25 09:15:19
0
nasirabba54
NASEER S,A MAI MATASA :
kaji mlm gsky 💯
2025-07-23 17:32:15
72
mohammad.naseer.auwal
🦅✨🔥M.naseer✨🔥🦅 :
Allah ubangiji ya jiƙan mln. albani mln. jafar, Dr. idris da sauran musulmai baki ɗaya. Allah ubangiji ya jiƙan su da rahama 🙏🙏🙏
2025-07-23 20:20:04
53
ayushtouch
Ayush✨ :
Allahu Akbar Ya Allah ya jaddada rahamarshi gareka Ya Malam🤲🏻😔
2025-07-24 21:05:27
6
binibraheem02
BIN IBRAHEEM :
Kaji da'awa ta gaskia🥰
2025-07-24 08:24:25
10
user9603545917010
ya'u i ahmed :
sunnar kenan ALLAH kajikan malm
2025-07-23 17:49:53
19
user80619269971848
seesay+@k95 :
a hadisaine zakakejin irin wannan cin karon,ace ee adawo ace a a,
2025-07-23 18:41:27
1
kamalikxjer
kamzy111 :
Allah Ubangiji yakai haske kabarinka malam
2025-07-25 15:23:09
2
isah.musa390
Isah Musa :
Shine babban qalubale wurin yan Bidi'a. Allah ya shiryar da mu yarabamu da son zuciya
2025-07-25 15:27:47
1
mbdaudu001
MB Daudu :
wlh ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba cewa dakyar za'a samu malami a 9ja kamar Sheik Japar.
2025-07-25 12:34:43
1
soumailaousmanesa
soumailaousmanesa :
Allah ya jikan mallam da rahama
2025-07-25 11:28:42
1
he_is_a_muslim
Kabo Ys :
to me ya kamata ayi ke nan?
2025-07-24 12:30:07
1
yaqub20088
Abu Abdulrahman ya'Qub SH. :
Allahu Akbar allahummaghfir hum wa'af anhum
2025-07-23 17:45:20
20
ibrahim.awe1
Ibrahim 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
Allah ya jikan mlm darahama 😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🥰🥰🥰👍👍👍
2025-07-23 17:45:09
11
To see more videos from user @nuhu_adam_nuhu_20, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About