@ib.exclusive: Cikakken hirar mu na musamman tare da Aminu J town ka shi na biyu inda ya yi fashin baki kan masu yin film da kuma mawaka. Kar ku bari a Baku labari. za ku lya samun cikakken shirin a shafin YouTube channel namu mai suna IB Exclusive. A danna link dinmu wajan bio dinmu dake sama #ibexclusive #bauchi #bauchitiktok #nigeria #nigeriantiktok #talkshow #arewa #arewa__tiktok#aminujtown #kannywood @AMINU-J-TOWN🇳🇬🇳🇬🇳🇬 @Tynking maigashi ❤️❤️ @Ibrahim MJ
D🙏:dan Allah yau naci arzikin annabi Muhammad Saw ayimin like Allah yasa mucika da imani
2025-07-24 05:25:51
114
Hauwa Halliru Gwangwazo :
Tsira Da Amincin ALLAH Sukara Tabbata Agareshi Muhammadu Rasulillah (S A W)
2025-07-24 10:16:51
112
shaba 2000 :
gaskiya wannan ya tabu
2025-08-03 10:52:20
0
ishaq,L,zango :
To wato wasa kakeyi da ayoyin alqur ani mai daraja hmmm Allah ya kyauta
2025-08-02 23:20:39
0
Official Umarask :
Wanda Ya Fahimci Aminu J town Bai Haddace Al'Kur Aniba Yayimin Like 🥰🥰🥰
2025-07-23 21:14:08
221
MAKAMA Automobile 🚙 :
Gaskiya Wannan gayan jahiline 😭😭😭😭😭😭
2025-07-23 22:55:13
9
ABU SULTAN :
kajamana abun kunya jahilci mugun ciwo
2025-07-27 09:18:58
1
muhammad sidi yunusa :
wanda yagane aminu yayikokarri yaimin lakin
2025-07-28 10:27:19
1
Excellency🇳🇬🇳🇬🇩🇰🇩🇰👍 :
Wanda ya yarda aminu j town yakoma makaranta ya min like
2025-07-26 19:54:00
0
Tijjani Mohammed :
wannan abunda Aminu j. Town da yakeyi wlh izgili ne Dan neman suna ne
Wanda yayarda yamin like
2025-07-25 12:02:09
4
Real_Mahamood :
Duk Wanda yayarda aminu j town bai haddace alqurani ba yamin like 😂😂
2025-07-23 23:14:29
40
Saminou.A.S✨️227 :
Inaso naga hirarka da malan Imam junaidou baouci,dan Allah 🥰
2025-07-24 22:27:31
1
ibra01aigle :
aminu j town ❤️1 love ❤️
2025-07-28 13:28:23
0
user3091970869295 :
karya yake dan uwarsa
2025-07-28 18:47:00
0
moustafa :
الله أكبر
2025-07-29 15:11:50
0
Ussy Boy :
wlh Aminu j town dan iskane yanasane wlh bajahilibane yasan abinda yakeyi Allah wlh
2025-07-23 22:20:40
27
Abdulrauf tukur Dabab :
wanda Ya Fahimci Aminu J town Bai Haddace Al'kur Aniba Yayimin
2025-07-25 11:29:39
1
A Y Daddy :
waiyo Allah muleqa Arewa kana inane Dan Allah kazokabashi amsa Dan Allah
2025-07-25 12:28:25
2
user9009913380460 :
Duk musulmi yayi min like
2025-07-24 11:47:51
16
Hassan mai dort mund :
watarana yayanka zasu kalla ranar zatazo zantausama
2025-07-26 19:31:47
0
Yousef :
Wanda Ya Fahimci Aminu J town Bai Haddace Al'Kur Aniba Yayimin Like 🥰🥰🥰
2025-07-25 10:57:55
1
Ismail bagam :
maganan sa gaskiya ne walataqrabuzzinah
Tana daya daga cikin hujjojin da zasu Hana mutum yin waqa tunda ana maganan batsa acikin wasu waqoqin kuma waqoqin batsa suna jawo ayi zuna
2025-07-26 15:51:01
1
2PAC ☠️🔥☠️ Amana Mikiy 🦅.A.E :
Lailahailala 🫢 Allahla sarike 😭
2025-07-25 21:00:09
0
user8006240403547 Isiya A Sada :
wala taqrabuz zina kada ku kusanci zina inji allah amma j town yace waqa allah ya rabamu da jahilci allah kabamu ilmi kuma kabamu ikon aiki dashi
2025-07-24 09:46:49
2
Lulu Photography :
Wlh Allah Shike Fada Ni Kuma Kunya Nakeji 😂🤣 Anya Ba Yana Sane Ba Kuwa ? 🤣
2025-07-23 22:53:50
5
To see more videos from user @ib.exclusive, please go to the Tikwm
homepage.